Yusuf Haruna Umar Rangaza

Yusuf Haruna Umar Rangaza Alhamdulillah Allazi bini imatihi tatimmussalaihat

YADDA AKESON TUFAFIN NAMIJI MISULMI YAKASANCE ✅   Hadisi ya Tabbata Acikin صحيح البخاي 📗 daga Sahabi أبو هريرة Allah yaq...
13/07/2026

YADDA AKESON TUFAFIN NAMIJI MISULMI YAKASANCE ✅

Hadisi ya Tabbata Acikin صحيح البخاي 📗 daga Sahabi أبو هريرة Allah yaqara masa Yarda Yace Manzon Allah ﷺ yãce
مَا أَسْفَلَ مِنَ الْكَعْبَيْنِ مِنَ الإِزار فَفِي النَّار .
Duk gyafto ko Wando ko duk Wani Abu dayake Amsa Sunan Tufafi to matuqar yawuce idan Sawu to Yana Wuta (Ma'ana Ba wai wandon ne Za'a qona ba A'a Mai Wandon Shine Za'a Qona)
A wata Riwayar Annabi ﷺ yãce:
إِزرةُ المؤمنِ إلى أنصافِ ساقيْهِ
Gyafto ko Wando na Musulmi Dai-Dai Rabin Qwabrin sa ne guda Biyu.

Anan Sai muka Fahimci Ashe Tufafin Namiji Musulmi Kodai ya Ajiyesa Rabin Qwabri ko Kuma idan Ya Gaza to kada ya Kuskura yawuce masa Idan Sawu idan Kuwa yayi haka to Tabbas Yana Cikin Laifi Mai Girma .

Muna Roqon Allah madaukakin sarki ya bamu iKon yin Biyayya ga Manzon Allah ﷺ ya Tsaremu daga Sabamasa 🤲.


25/06/2026

Wanda Kake Gani Bai Isheka Kallo Ba, Watarana Sai Ganinsa Ya Baka Wahala Mubi Rayuwa A Sannu, Babu Wanda Yasan Gobe Sai Allah❤

15/05/2026

"Matsorata su na mutuwa sau da yawa kafin lokacin mutuwarsu, "Jarumai ba sa taɓa ɗanɗana mutuwa sai sau ɗaya. In ji Julius Caesar.

BAYANI GWARI-GWARI: Babbar Kotun Tarayya ta bayar da El-Rufai BeliDaga Ayau NewsKotuna Biyu ke shari’ar Malam da Babbar ...
14/04/2026

BAYANI GWARI-GWARI: Babbar Kotun Tarayya ta bayar da El-Rufai Beli

Daga Ayau News

Kotuna Biyu ke shari’ar Malam da Babbar Kotun Jihar Kaduna da kuma babbar kotun tarayya duka shari’o’i daban-daban ne.

Kotun Jiha aka fara sauraro dazu da safe inda ta dage bayar da beli zuwa ranar 21 ga watan Afrilu

Sai aka shiga dayar Kotun wato babbar kotun tarayya domin shari’a ta Biyu inda anan kuma Kotu ta bayar da belinsa a nata shari’ar.

Indirizzo

M Kano
Rasiglia

Sito Web

Notifiche

Lasciando la tua email puoi essere il primo a sapere quando Yusuf Haruna Umar Rangaza pubblica notizie e promozioni. Il tuo indirizzo email non verrà utilizzato per nessun altro scopo e potrai annullare l'iscrizione in qualsiasi momento.

Contatta L'azienda

Invia un messaggio a Yusuf Haruna Umar Rangaza:

Scelte rapide

Condividi