BBS vous informer en temps réel des évènements sociaux, politique économique

18/01/2025
14/01/2025
DIEU EST GRAND.
11/01/2025

DIEU EST GRAND.

06/01/2025
30/12/2024

DSS Ta K**a Mahdi Shehu Saboda yada Bidiyon sojojin Faransa.

Hukumar tsaro ta farin kaya ta (DSS) ta k**a Mahdi Shehu, mai fafutuka kuma mai sharhi kan al’amuran siyasa daga Kaduna.

An K**a shi ne biyo bayan zargin da ake yi masa na yaɗa bidiyon sojojin Faransa a shafinsa na X.

A cewar rahotanni, bidiyon ya nuna Shehu yana ikirarin cewa gwamnatin Najeriya tana shirin kafa sansanin sojojin Faransa a yankin Arewa maso Yamma, ikirarin da aka musanta. Mahdi yana hannun DSS a Kaduna, kuma akwai yiwuwar a gurfanar da shi a gaban kotu nan ba da jimawa ba.

Hukumar DSS ta bayyana cewa sun tattauna da Mahdi kan rashin ingancin bayanan bidiyon kafin k**a shi, amma tattaunawar ba ta kai ga nasara ba. Duk da haka, an umarci jami’an tsaro su mutunta haƙƙinsa yayin tsare shi.

Adresse

Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque BBS publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager