Sunnah TV

Sunnah TV barka da zuwa Sunnah TV

bama bautar kowa sai Allah
bama bin koyarwa kowa saita manzan Allah. wannan itace akidarmu

08/08/2026

Saurara kaji

08/08/2026

Maulidi ba inada bane

ใ‚šviralfbreelsfypใ‚ทใ‚šviral #๐ฆ๐š๐ฌ๐ฃ๐ข๐๐ง๐š๐›๐š๐ฐ๐ข #๐ฆ๐š๐๐ข๐ง๐š #๐ฌ๐š๐ฎ๐๐ข๐š๐ซ๐š๐›๐ข๐š

08/08/2026

Saurara kaji

ใ‚šviralfbreelsfypใ‚ทใ‚šviral #๐ฆ๐š๐ฌ๐ฃ๐ข๐๐ง๐š๐›๐š๐ฐ๐ข #๐ฆ๐š๐๐ข๐ง๐š #๐ฌ๐š๐ฎ๐๐ข๐š๐ซ๐š๐›๐ข๐š

07/08/2026

ADDU'AR MU TA YAU ๐ŸคฒYa Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna roฦ™onKa da sunayenKa mafi kyawun suna. Ka dubi raunananmu da ...
07/08/2026

ADDU'AR MU TA YAU ๐Ÿคฒ

Ya Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai, muna roฦ™onKa da sunayenKa mafi kyawun suna. Ka dubi raunananmu da rahamarKa, Ka yaye mana damuwa, Ka sauฦ™aฦ™a mana wahalhalu, Ka buษ—e mana ฦ™ofofin alheri daga inda ba mu zato.

Ya Allah, idan zuciyarmu tana cike da baฦ™in ciki, Ka cika ta da natsuwa. Idan muna cikin ฦ™unci, Ka ba mu mafita. Idan muna jiran amsa daga gareKa, Ka ba mu abin da ya fi alheri fiye da abin da muke fata.

Ya Allah, Ka gafarta wa iyayenmu, Ka jiฦ™an waษ—anda s**a rasu daga cikinsu, Ka albarkaci iyalanmu da 'ya'yanmu, Ka ba mu lafiya, arziki mai albarka, da kyakkyawan ฦ™arshe.

Ya Allah, Ka sa wannan rana ta zama ranar farin ciki, albarka, da samun biyan buฦ™ata. Kada Ka bar mu da damuwa ko ษ—aya face Ka yaye ta, ko buri face Ka cika mana shi idan alheri ne gare mu.

Amin Ya Rabbal 'Alamin

Zauren Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Bauchi

Address

Kano
Abuja
SHANONO

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share