Jaiz news

Jaiz news Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jaiz news, Grocers, House no. 55 GSA Estate adamawa, Abuja.

US President Donald Trump has said he would not have attended the NATO summit in Ankara if it were not for Turkish Presi...
24/06/2026

US President Donald Trump has said he would not have attended the NATO summit in Ankara if it were not for Turkish President Recep Tayyip Erdogan.

24/06/2026

Tsohuwar ajiya 001
Abdullahi

23/06/2026

Tsohuwa Mai abin mamaki

Even an accompendium history of the super cop Abba kyari is enough to free him from PNG. If we look for By the flexible ...
06/05/2026

Even an accompendium history of the super cop Abba kyari is enough to free him from PNG. If we look for By the flexible book of judge after 1999 constitutional rule , it's judge crime to leaved someone to spend morethan a year not years in (LS) without sentence or free from suspect (judgement)
and also when we look for nigerian insecurities is increasing in several states since the super cop is not on duty
nigeria is our country ,security is our best regards ,good leadership is our hope.
**justice for Abba kyari

Some  presidents  and theirs futures in a leadership .to be continue
06/05/2026

Some presidents and theirs futures in a leadership .to be continue

,,,. gaskiya rashin bawa Profisah Ali pantami takara a jihar gombe Kamar wani chin zarafine ga alummar gombe dama kasa B...
04/05/2026

,,,. gaskiya rashin bawa Prof
isah Ali pantami takara a jihar gombe Kamar wani chin zarafine ga alummar gombe dama kasa Baki daya.

AN BANKADO SIRRINSAWannan baturen Kasar Amurka wanda ya samu gayyatar masu yada kiyayyar addini a jihar Pilato, Mustapha...
30/03/2026

AN BANKADO SIRRINSA

Wannan baturen Kasar Amurka wanda ya samu gayyatar masu yada kiyayyar addini a jihar Pilato, Mustapha Gembu ya gano cikakken bayanai na sirri a kansa

Sunansa Alex Barbir, memba ne a cikin kungiyar Blackwater, Blackwater/Academi (US) kamfani ne na Sojojin haya wanda ba na Gwamnati ba (private military contractor) da ake amfani da su a wuraren yaki don horaswa da bawa mutane mak**ai

Alex Barbir ya taba zama a Kasar Siriya don horas da mambobin kungiyar |S|S, sannan ya taba shiga harkokin kasashen da ke fama da yaki a yankin Kasashen Larabawa

|S|S kuma kungiyar ta’addanci ce da aka yi amfani da ita wajen dagula lissafin Kasashen Musulmi da dama, musamman Iraki, Siriya, da kasashen yankin Sahel a Afirka, B0k0 Har@m |SWAP a nan Nigeria sun jima da kulla alaka da |S|S

A yanzu Alex Barbir ya shigo Nigeria ne da sunan mai bada agajin jin kai, kuma an gan shi yana tallafa wa ’yan gudun hijira (IDPs) a jihar Benue da Pilato, sai dai daga baya ya koma tunzura Kiristoci da yada kiyayyar addini da Fulani

Jiya, sa'o'i kadan bayan ya tunzura Kiristoci a birnin Jos na jihar Filato, tarzoma ta barke a yankin Rukuba da ke cikin birnin Jos, inda Musulmi da Kiristoci ke zaune tare aka samu asaran rayuka

An ga Alex Barbir a gurin da abin ya faru lokacin wasu mutane Musulmai suna ci da wuta, yana dauke da wata babbar jaka da ya rataya a bayansa (akwai zargin mak**ai ne a cikin jakar), yayi bidiyo na gargadi, sannan ya yiwa Shugaban Kasarmu Tinubu barazana cewa sai yayi da na sanin barin Musulmai da yayi suna kashe Kiristoci

Ya k**ata abokan zaman mu Kiristoci su tambayi kansu: Shin Alex Barbir yana k**a da Kirista na kwarai? halayensa, yanayin shigarsa, (gajeren wando da yake yawan sawa da T-shirt), da dogon gashi da gemu, duka suna bukatar tambaya kan manufofinsa

Bari na fadi wannan a fili: Da zarar wakilai irin su Alex sun yi nasarar hada fadan addini a Nigeria za su bace bat, sun gama aikinsu ke nan, mu za'a bari da mak**ai a hannunmu muna fada da lalata

**Assalamualaikum**sako zuwaga masu daawar ALQURANI zalla akwai tambayoyi guda 3 da wani matashin malami yakedasu idan a...
09/03/2026

**Assalamualaikum**sako
zuwaga masu daawar ALQURANI zalla akwai tambayoyi guda 3 da wani matashin malami yakedasu idan akwai Mai iya amsawa yayi magana a comments section

Saura kadan Yan taaddan nigeria su shiga uku koma Hudu saboda jarumin dansanda yana dafda fitowa
05/03/2026

Saura kadan Yan taaddan nigeria su shiga uku koma Hudu saboda jarumin dansanda yana dafda fitowa

it's a very shamefully to haven a war in between couple and twins country Wich pretend for an Islamic republic just by t...
27/02/2026

it's a very shamefully to haven a war in between couple and twins country Wich pretend for an Islamic republic just by the gossiping of an illigal command
Dear leader of an Islamic republic of afghan and Pakistan be aware of those UN ... jaiz news

Address

House No. 55 GSA Estate Adamawa
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaiz news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category