Hamdi Online Tv

Call Contact the business

Hamdi Online Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hamdi Online Tv, Grocers, Zawiyar Shehu Shaibatul Hamdi Azare, Azare.

Wannan Company Mai suna HAMDI ONLINE TV zai ci gaba da kawowa labarai masu inganci wadda suka shafi Al'amuran Yau da Kullum insha Allah

Domin ƙulla Halaka ko bawa wannan Company HAMDI ONLINE TV Aiki za'a iya samu MD ko kuma a kira wannan no 08062778368

ZA'A FARA HAR BIN MASU YIWA YAN APC IHUN BAMAYI A WAJEN CAMPING:  Wani bawan Allah Dan Jam'iyar APCN Nigeria yayi kiraga...
05/10/2026

ZA'A FARA HAR BIN MASU YIWA YAN APC IHUN BAMAYI A WAJEN CAMPING:

Wani bawan Allah Dan Jam'iyar APCN Nigeria yayi kiraga Jami'an tsaro dasu Fara Daukar Mataki akan Matasan da Idan sunga Yan Jam'iyar APC sun wuce ko suna Harkar Camping sai suna musu Ihun Bamayi Falle daya ce.

Matashin me suna Nasiru Idris yace An yiwa Mawaki kahutu barara Ihun Bamayi tare da Jifansa da Takalma da ruwa harda Duwatsuna a Abuja kawai Dan yace NIGERIA sai Tunubu da Jam'iyar APC.
Haka Ma AbdulAziz Abubakar yari DG camping din Tunubu shima an masa Ihu Bamayi a Kaduna state.

Saboda haka Matashin Yace shi shawarasa shine Duk Matasan da aka sa ke samu suna wannan abun kawai a bude musu wuta ko'a Fesa musu Teargas Inji Matashin Dan Jam'iyar APCN Nasiru Idris. ~ Meza kuce.?

Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun  Allah ya yiwa ABBA MAI KAYAN MIYA Rasuwa MAHAIFIN SU AUWAL FAIRA Allah ya jaddada Rah...
05/10/2026

Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun
Allah ya yiwa ABBA MAI KAYAN MIYA Rasuwa MAHAIFIN SU AUWAL FAIRA
Allah ya jaddada Rahama A gareshi Ameeen.

Jana'iza karfe 9 Na safiyar litinin 05 / 10 / 2026
A ƘOFAR GIDAN SA DAKE MATSANGO LAYI KUKA UKU AZARE

05/10/2026

Allah ya sa Al'umma su Fahimci Abi da Naziru sarkin waƙa yake Nifi injin! wani Masoyin Jam'iyyar APM mai Alamar Rogo

‎Mai Girma Muƙaddashin Gwamnan jihar Bauchi 𝗥𝗧 𝗛𝗢𝗡, 𝗔𝗨𝗪𝗔𝗟𝗨 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗 𝗝𝗔𝗧𝗔𝗨 ( MADUGUN KATAGUM ) kuma Ɗan Takaran Kujerar s...
03/10/2026

‎Mai Girma Muƙaddashin Gwamnan jihar Bauchi 𝗥𝗧 𝗛𝗢𝗡, 𝗔𝗨𝗪𝗔𝗟𝗨 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗 𝗝𝗔𝗧𝗔𝗨 ( MADUGUN KATAGUM ) kuma Ɗan Takaran Kujerar sanata Bauchi ta Arewa a jam'iyyar APM ya wakilci Gwamnan jihar Bauchi a Jihar Barno dan Gudanar Taron Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas Karo na 13 a jihar Borno
‎
‎ Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas ta gudanar da taro karo na 13 a Jihar Borno, inda s**a tattauna kan tsaro, tattalin Arziki da ci gaban yankin, tare da duba hanyoyin ƙarfafa haɗin gwiwa da aiwatar da shawarwarin kungiyar.
‎

03/10/2026
Rubuta mana Suna Shairin da kasan Sunan sa a cikin waɗannan sha'iran Annabi Muhammadu S, a, w
03/10/2026

Rubuta mana Suna Shairin da kasan Sunan sa a cikin waɗannan sha'iran Annabi Muhammadu S, a, w

02/10/2026

BARKAN MU DA SAFIYAR JUMA'A

01/10/2026

Sabuwar Waƙar Mai Girma 𝗥𝗧 𝗛𝗢𝗡, 𝗔𝗨𝗪𝗔𝗟𝗨 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗 𝗝𝗔𝗧𝗔𝗨 ( MADUGUN KATAGUM ) Ɗan Takaran Kujerar sanata Bauchi ta Arewa a jam'iyyar APM mai Alamar Rogo a 2027 insha Allahu.
by ABUBAKAR SAUTI


Duk mai bukata yayi magana a tura masa a wannan Phon no 0703 599 6980

29/09/2026

KAI TSAYE yanzu Haka Mai Girma Shugaban Ƙaramar hukumar Katagum 𝗛𝗢𝗡, 𝗬𝗨𝗦𝗨𝗙 𝗕𝗔𝗕𝗔𝗬𝗢 𝗭𝗔𝗞𝗜 ( KAURAN AZARE ) ya ƙaddamar da Rabo Kayan Daki na Auran da Marayu guda Arba'in ( 40 )a Yau Talata 29 / 09 / 2026.

Address

Zawiyar Shehu Shaibatul Hamdi Azare
Azare
751101

Telephone

+2348062778368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamdi Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hamdi Online Tv:

Shortcuts

Share

Category