Abu Najibullah FARM Bajoga

Abu Najibullah FARM Bajoga Livestock production services

26/05/2026

GARAƁASA!!

Ga masu buƙatar shirya abincin sallah cikin sauƙi, muna da kajin layers masu kyau, farashi mai sauƙi N7500.

A sallan layya, kaji na taimakawa sosai wajen tanadar abincin gida cikin sauri, kafin dawowa daga idi a yi yanka, ko ga wanda bai samu yin layya ba.

Masu buƙata su garzaya Abu Najibullah Farm dake gaba da cross na Ashaka, Kusa da Tashan Potiskum, a garin Bajoga, Funakaye LGA, Gombe State.

Allah Ya sa a yi sallah lafiya.

26/05/2026

Address

Bajoga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Najibullah FARM Bajoga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share