Young Stars academy Yuli

Young Stars academy Yuli Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Young Stars academy Yuli, Grocers, Maiduguri Road, Bauchi.

30/07/2026

please like and shere

Match Results
27/07/2026

Match Results

Friendly Match 👇👇👇
27/07/2026

Friendly Match 👇👇👇

Gasar cin kofin ƙasashen Turai ta [UEFA Nations League 2026/27] ta tabbatar da jadawalin ƙungiyoyi 17 na hukuma:• Mataki...
27/07/2026

Gasar cin kofin ƙasashen Turai ta [UEFA Nations League 2026/27] ta tabbatar da jadawalin ƙungiyoyi 17 na hukuma:

• Matakin Gasar: Satumba 24 - Nuwamba 16, 2026

• Wasannin zagaye na kusa da na ƙarshe da Wasan share fage/Samun cancanta: Maris 25-30, 2027

• Wasannin ƙarshe na Gasar ta UEFA: Yuni 9-13, 2027

Da ɗumi-ɗumi: Bradley Barcola ya yanke shawarar ƙin tsawaita kwantiragin sa da PSG, kuma yanzu makomarsa a buɗe take!❌Li...
26/07/2026

Da ɗumi-ɗumi: Bradley Barcola ya yanke shawarar ƙin tsawaita kwantiragin sa da PSG, kuma yanzu makomarsa a buɗe take!❌

Liverpool ce dai ke kan gaba wajen yiyuwar ɗaukar ɗan wasan na PSG. (L'Equipe)

Young Stars 🌟

Labari mai kayatarwa na dawowar VozinhaA shekaru 40, mai tsaron ragar ƙasar Cape Verde, Vozinha, ya sauya daga kasancewa...
26/07/2026

Labari mai kayatarwa na dawowar Vozinha

A shekaru 40, mai tsaron ragar ƙasar Cape Verde, Vozinha, ya sauya daga kasancewa ba tare da ƙungiya ba, inda yake dab da rattaba hannu da Colo-Colo kan kwantiragin watanni shida, tare da zaɓin tsawaita shi har zuwa watan yunin na karshen shekarar 2027. 🔚

Albashin sa ya yi tashin gauron zabi daga $9,000 da ake bashi a wata kungiya dake a Portugal zuwa sabon kwantiragi da ake kiyasta darajarsa ta kai $25,000 kungiyar Colo-Colo, abin da ke nuna cewa ba a taɓa makara daga samun wata babbar nasara👏

Wani lokaci a baya da magoya bayan ƙasar Dubai s**a rasa kawunan su bayan ƙasar ta rasa tikitin zuwa gasar cin kofin dun...
23/06/2026

Wani lokaci a baya da magoya bayan ƙasar Dubai s**a rasa kawunan su bayan ƙasar ta rasa tikitin zuwa gasar cin kofin duniya a hannun Qatar.

A cikin fushin da magoya bayan Dubai ɗin s**a shiga, sai s**a fara jefa kayayyaki cikin filin wasa saboda nuna ɓacin ransu, kamar irin su wayoyi, mukullan mota da sauran abubuwa masu daraja. 😀😂

Lallai shi kansa nuni fushi yana da bambanci, tsakanin na talakawa da na masu kuɗi. 😂

Young Stars academy yuli

Address

Maiduguri Road
Bauchi
YULI

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Stars academy Yuli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category