18/11/2023
Yar uwa kudinnan da k**e nema fa Yana nan a hannun mutane
Ya nan a hannun su bazasu dauka su baki hakanan ba
Zasu baki ne kadai ta hanyar siyan haja daga wajenki, ko kiyi musu wani aiki
Shin kin shirya karbo kudaden nan kuwa? Wani yunkuri k**e don ganin sun fito da kudaden dake hannunsu sun baki?