ALH ABDUL DAN MALAM

ALH ABDUL DAN MALAM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ALH ABDUL DAN MALAM, Grocers, Bauchi.

Tallafin Kayan Abinci ga MataƘungiyar Atemaki Matan Bauchi Charity Foundation, ƙarƙashin jagorancin Zainab Yakubu Balara...
16/08/2026

Tallafin Kayan Abinci ga Mata

Ƙungiyar Atemaki Matan Bauchi Charity Foundation, ƙarƙashin jagorancin Zainab Yakubu Balarabe, Women Leader na gidan Alhaji Abdul Dan Malam Majikiran Toro, ta gudanar da rabon tallafin kayan abinci ga mata.

An gudanar da wannan tallafi ne domin ƙarfafa mata da nuna goyon baya ga tafiyar ɗan takarar Gwamnan Jihar Bauchi na jam’iyyar APC, Muhammad Abdullahi Abubakar SAN, tare da kira ga mata da su ci gaba da kasancewa cikin haɗin kai da goyon bayan tafiyar.

Allah Ya sanya albarka a cikin wannan taimako, Ya kuma kawo nasara da ci gaba ga jihar Bauchi. 🤲





08/08/2026

Sai M A

05/08/2026

Alhamdulillah



04/08/2026

Hon. Nazif Babaji Ya Kai Ziyara Ga Alhaji Abdulrahman Dan Malam



Ayau Mungana da Hon Nazif Babaji Giyade Dan Takaran Majalisan Tarayya Shira da Giyade Allah Ya tabbatar mana Da Alheri
03/08/2026

Ayau Mungana da Hon Nazif Babaji Giyade Dan Takaran Majalisan Tarayya Shira da Giyade Allah Ya tabbatar mana Da Alheri

26/07/2026

DATTAWAN TORO SUN ZIYARCI MAHAIFIN ALHAJI ABDULRAHMAN DAN MALAM, SUN TATTAUNA KAN CI GABAN APC



Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALH ABDUL DAN MALAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category