Buharin sidi na man zan allah

Buharin sidi na man zan allah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Buharin sidi na man zan allah, Grocers, Gwallaga Street, Bauchi.

10/07/2026
ALLLAH YAKAR LFY NA MANZAN ALLAH
15/06/2026

ALLLAH YAKAR LFY NA MANZAN ALLAH

"Mu ‘Yan Ahababu rasulullah ne – Masu ƙaunar Annabi Muhammad ﷺ da Ahlul Bayt ɗinsa. Muna bin tafarkin tsarki, muna girma...
04/03/2026

"Mu ‘Yan Ahababu rasulullah ne – Masu ƙaunar Annabi Muhammad ﷺ da Ahlul Bayt ɗinsa. Muna bin tafarkin tsarki, muna girmama duk abin da ya shafi Ma’aiki ﷺ da Gidansa. Gaskiya ce hanya, soyayya ce Jagora Sharif Sani Janbulo ya gina zuciyarmu da ita. Muna alfahari da kasancewarmu cikin wannan tsari Jama'atu Ahababu rasulullah, tafarkin da ke da tushe a ƙauna da gaskiya

•Bangon da ka jingina dashi baya faɗuwa dole abarka sai ta Allah tayi ɗan faɗimah, ka faɗi Annabi ﷺ ruhin da yake da rai...
13/01/2026

•Bangon da ka jingina dashi baya faɗuwa dole abarka sai ta Allah tayi ɗan faɗimah, ka faɗi Annabi ﷺ
ruhin da yake da rai ya amsa, ko mataccen ruhi yaji Annabi ﷺ
a bakin ka dole zai rayu saboda Annabin da kake faɗa shi yake tayar da gawa, kuma saboda shi a mayar da ran da aka cire.

Wanda baya so yaji an ambaci Annabi Muhammadu ﷺ to kada ya sake ya haɗa hanya da
Mau lana Sharif Sani Janbulodan dole sai yaji Annabi ﷺ ko baya so.

ya,rabba‘na kaƙara karemana
abban mu
dan isar Kakan sa🙏

ALLAH KAIMANA DAN MANZAN ALLAHYA ALLAH KAKASHEMU AKAN HIDIMA WA MANZAN ALLAH
11/01/2026

ALLAH KAIMANA DAN MANZAN ALLAH

YA ALLAH KAKASHEMU AKAN HIDIMA WA MANZAN ALLAH

Address

Gwallaga Street
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buharin sidi na man zan allah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category