11/07/2026
Again Mega Rally!
Daga Fadan Bauchi zuwa Gwallagan Mayaki, kamar yadda kuke gani a wannan banner.
Wannan gangami yana gudana ne ƙarƙashin jagorancin Usman A. Mukhtar babban masoyin Dr. Yakubu Adamu
Taron zaigudana Gobe in Sha Allah ubangiji yakara daukaka APM