Isah Abdulkadir Barau

Isah Abdulkadir Barau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isah Abdulkadir Barau, Isahabdulkadirbarau, Bauchi.

15/06/2026
Barka da asuba. Allah Ya ba duk wanda Ya ba ikon tashi ya yi Sallar Asuba a kan lokaci, Ya biya masa dukkan buƙatunsa na...
05/06/2026

Barka da asuba. Allah Ya ba duk wanda Ya ba ikon tashi ya yi Sallar Asuba a kan lokaci, Ya biya masa dukkan buƙatunsa na alheri. Allah Ya sa mu dace da alherin da ke cikin wannan rana, Ya tsare mu daga sharrinta. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲

🌙🤍 TUNATARWA AKAN AZUMIN ARFA 🤍🌙Gobe rana ce mai albarka…Ranar da Allah yake yawaita rahama, gafara da ‘yanta bayinsa da...
25/05/2026

🌙🤍 TUNATARWA AKAN AZUMIN ARFA 🤍🌙
Gobe rana ce mai albarka…
Ranar da Allah yake yawaita rahama, gafara da ‘yanta bayinsa daga wuta. 🙏✨
Kada mu manta da Azumin Arfa, domin Manzon Allah ﷺ ya bayyana falalarsa mai girma. 🤍
🤲 Ya Allah Ka sa mu dace da azumin Arfa, Ka karɓi ibadunmu, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka amsa addu’o’inmu baki ɗaya.
Ameen Ya Allah 🌸
✨ Ku yawaita: 📿 Zikirai
📖 Karatun Al-Qur’ani
🤲 Addu’a da Istigfari
❤️ Ayyukan alkhairi
Allah Ya sa muyi anfani da wannan rana mai albarka. 🌙🤍



🤲

Wallahi Tallahi zan iya sadaukar da Aljannata ga Tinubu ni naje wuta saboda qaunar da nake masaInji matashi Lameer Abuba...
22/05/2026

Wallahi Tallahi zan iya sadaukar da Aljannata ga Tinubu ni naje wuta saboda qaunar da nake masa

Inji matashi Lameer Abubakar

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau
17/05/2026

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?
Kuyi following na Isah Abdulkadir Barau

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?
17/05/2026

DAMINA UWAR ALBARKA: Bari muga ina da ina akayi ruwan sama?

Adalin shugaba Ko 👉Dala $30.000👈?
15/05/2026

Adalin shugaba Ko 👉Dala $30.000👈?

Wannan yarinya Hadiza Gabon babu abinda zance mata sai dai Allah ya saka mata da alkairi.Abubuwan da take min a boye ba ...
14/05/2026

Wannan yarinya Hadiza Gabon babu abinda zance mata sai dai Allah ya saka mata da alkairi.

Abubuwan da take min a boye ba tare da ma tana so wani ya sani ba suna da yawa, baya ga tallafa min a rashin lafiya ta, hatta gidan da nake ciki dakuna kusan uku da kudinta na samu na rufa su.

Haka kawai take zuwa a boye gidana timing alkairi ba tare da kowa ya sani ba, ni dai Hadiza yata ce amma a Kannywood ta zama uwa gareni mai share min kuka

Inji jarumin Kannywood Sani Moda

~ Amintacciya

Address

Isahabdulkadirbarau
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Abdulkadir Barau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share