DMD 2027

DMD 2027 DMD 2027 Yobe State

Choose your best Between DMD/BMW
08/08/2026

Choose your best Between DMD/BMW

06/08/2026

Allah yabamu nasara 🤲🏼

29/07/2026

Wannan kira da malamai ake 👂🏼

28/07/2026

DMD in sha Allah kaine zabin mu 2027 a jahar Yobe

Boom 💥Cikin Hotuna:- Dan Takarar Gomnan Jahar Yobe A Jam’iyar (YPP) HE. Dr Muhammad Dawud PhD, tare da Rakiyan Hon. Ibra...
22/07/2026

Boom đź’Ą

Cikin Hotuna:- Dan Takarar Gomnan Jahar Yobe A Jam’iyar (YPP) HE. Dr Muhammad Dawud PhD, tare da Rakiyan Hon. Ibrahim Maifata Dan Takarar Kujerar Dan majalisar Jaha Mai wakiltan Damaturu Central

Sun halarci bikin Yaye Daliban Makarantar Annoor qur'anic academy for Islamic and western education Dake Damaturu inda Dr Ya Gabatar da muhimman Bayanai Akan Karatun Al’Qur’ani da Sauransu

Akarshe Sun karrama Dr da lambar Yabo, bayan Karrama Dr Ya tallafawa Makarantar Da kudi Naira (100,000) domin Kara Samar da abun karatu a makarantar don karfafa musu

Allah yasakawa Malam da alkairi

DMD Media Team✍🏼

Hotuna:-Kwamitin Jibwis Social Media Reshen Damaturu LG Karkashin Jagorancin Abba Jibreen (AJ) Ta Gabatar Da General Mee...
06/07/2026

Hotuna:-

Kwamitin Jibwis Social Media Reshen Damaturu LG Karkashin Jagorancin Abba Jibreen (AJ) Ta Gabatar Da General Meeting Jiya Lahadi a Masallacin bayan First Bank Damaturu.

Wanda taron Yasamu Halartan dukkan Iyan Social Media ta Karamar hukumar Damaturu

Inda aka tattauna muhimman Abubuwa da s**a Shafi Cigaban Addini, da sauransu

Muna addu’ar ubangiji Allah Yamana jagora yasa albarka a wannan aiki yataimakemu ya dauramu akan daidai Amen ya rabb

Jibwis Social Media & Publicity Damaturu✍🏻

Address

Damaturu
Damaturu
363636

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DMD 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category