Mustapha Abdullahi Daura

Mustapha Abdullahi Daura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mustapha Abdullahi Daura, Grocers, Madabu, Daura.

Mu Ma Al'ummar Arewa Za Mu Fito Mu Yi Zanga-Zangʻà Ta Lumana Domin Nuna Rashin Jin Daɗinmu Kan Matsalar Tsaro Da Muke Fa...
13/06/2026

Mu Ma Al'ummar Arewa Za Mu Fito Mu Yi Zanga-Zangʻà Ta Lumana Domin Nuna Rashin Jin Daɗinmu Kan Matsalar Tsaro Da Muke Fama Da Shi A Arewa, Inji Sadiq Sani Sadiq

Ko kun shirya fita?

13/06/2026

ALLAH SARKI: Marigayi Janar Rabe Abubakar (Mai Ritaya) Da Ya Rasu A Hannun Yanbindiga A Jihar Katsina Tare Da Iyalansa

Allah Ya Jiƙan Sa Da Rahama Ya Kuma Kuɓutar Da Uwargidansa Dake Hannun Yanbindigar!

💣💥 Barcelona Transfer Window Update🇬🇧 Anthony Gordon | ✅ (Signed)🇵🇹 Bernardo Silva | Discussions have already taken plac...
09/06/2026

💣💥 Barcelona Transfer Window Update

🇬🇧 Anthony Gordon | ✅ (Signed)

🇵🇹 Bernardo Silva | Discussions have already taken place with the player. A final decision is expected after the World Cup.

🇦🇷 Julián Álvarez | Personal terms are reportedly agreed with the player, but no new negotiations have taken place with Atlético Madrid since Barcelona's initial offer.

The situation remains open as Barça continue to assess their options for the remainder of the transfer window.

Barcelona Ta Miƙa Tayin daukar Bernardo SilvaƘungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ya miƙa a hukumance ga tauraron ɗan wasa...
07/06/2026

Barcelona Ta Miƙa Tayin daukar Bernardo Silva

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ya miƙa a hukumance ga tauraron ɗan wasan Portugal, Bernardo Silva, yayin da makomar ɗan wasan ke ci gaba da jan hankalin masu sha’awar ƙwallon ƙafa.

Da yake magana kan batun, Silva ya tabbatar da cewa Barcelona na daga cikin kulob ɗin da ke son ɗaukarsa, amma ya ce har yanzu bai yanke hukunci kan inda zai buga wasa a gaba ba.

Cewarsa “Akwai zaɓuɓɓuka da dama a gabana, kuma ina girmama dukkan kulob ɗin da ke nuna sha’awa a kaina. Ban yanke shawara ta ƙarshe ba tukuna,” in ji shi.

Ɗan wasan ya bayyana cewa abin da ya fi muhimmanci a gare shi shi ne samun kulob ɗin da yake jin ana ƙaunarsa da kuma daraja gudunmawar da zai bayar.

Ya ce da zarar ya yanke shawara, zai sanar da jama’a, yana mai ƙara da cewa ana sa ran hakan zai kasance ne bayan kammala Gasar Kofin Duniya.

Fabrizio Romano ya rawaito cewa Barcelona na ci gaba da ƙoƙarin ƙarfafa tawagarta gabanin kakar wasa mai zuwa, inda Bernardo Silva ke cikin manyan ‘yan wasan da kulob ɗin ke son ɗauka.

Shugaba Tinubu ya cire Dangiwa da Wale Edun daga muƙamin MinistaShugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauyi a majalisar ...
22/04/2026

Shugaba Tinubu ya cire Dangiwa da Wale Edun daga muƙamin Minista

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauyi a majalisar ministocinsa, inda ya cire Wale Edun da Ahmed Musa Dangiwa daga mukamansu.

Ya naɗa Taiwo Oyedele a matsayin sabon Ministan Kuɗi kuma mai kula da tattalin arziƙi, yayin da aka gabatar da Muttaqha Rabe Darma a matsayin sabon ministan gidaje.

An umurci su kammala mika mulki kafin 23 ga Afrilu, 2026.

Gwamnati ta ce an yi sauyin ne domin inganta aiki da samar da sakamako mai kyau ga ‘yan Najeriya.

Ya ku ka ji da wannan sauyin?

LIKE // SHARE & FOLLOW The Historica Nigeria @ https://www.thehistoricanigeria.com.ng/

DA DUMI-DUMI: Zan Magance Matsalar Tsaro a Najeriya Cikin Sati Biyu — Muhammad WakiliTsohon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Ji...
22/04/2026

DA DUMI-DUMI: Zan Magance Matsalar Tsaro a Najeriya Cikin Sati Biyu — Muhammad Wakili

Tsohon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, Muhammad Wakili (CP mai ritaya), ya bayyana cewa zai iya magance mafi yawan matsalolin tsaro da ke addabar Najeriya cikin kankanin lokaci.

A wata hira da ya yi da manema labarai, Wakili ya jaddada cewa samun ingantaccen tsaro a ƙasar nan na bukatar jami’an ‘yan sanda masu kishin aiki da kuma waɗanda ke da zuciyar yin hidima da gaskiya.

Ya ƙara da cewa idan har za a ba shi cikakken iko na tsawon wata guda, cikin makonni biyu kacal zai iya shawo kan kaso mai yawa na matsalolin tsaro da ake fuskanta a Najeriya.

Wakili ya kuma yi nuni da cewa matsalar tsaro ba wai ƙarancin jami’ai kaɗai ba ne, illa kuma rashin jajircewa da sadaukar da kai wajen gudanar da aikin tsaro yadda ya kamata.


Sahin Tallace Tallace
_______________________________

🔥 GARABASA 🔥 GARABASA! 🔥

Sabon farashin Data mai Rahusa ga kowa daga Freshdata.

📱 MTN SME 1GB – ₦440
📱 Airtel SME 1GB – ₦360
📱 9mobile 1GB – ₦550

✅ Datar tana da ƙarfi har na kwana 30!

✅ Muna da Referral code gamai Bukata: Freshdata

✅ Sauke app ɗinmu 👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.msorgdevelopers.freshdata

🔹 Website: freshdata.com.ng
🔹 Idan baka iya rijista ba, tuntuɓi Agent:
📞 07067488964 / 07035570974

🟩 Shiga WhatsApp Channel:
https://whatsapp.com/channel/0029VaAzQRO9Bb61etDBwG0b

Address

Madabu
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapha Abdullahi Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category