DAN AREWA

DAN AREWA An kirkiri wan Nan shafin ne domin kinshan AREWA wane irin gudummawa zaka iya Bai wa shafin a matsayinka na Dan AREWA kuyi Mana share tare da fallow

06/05/2026
ME ZAKU CE AKAN WAN NAN WASAN.    .DAN AREWA NAJIRAN RA.AYOYINKU
06/05/2026

ME ZAKU CE AKAN WAN NAN WASAN. .

DAN AREWA NAJIRAN RA.AYOYINKU

YA ALLAH duk Wanda ya kara sanya photo yarinyar Nan     ya Allah shima ka jarabbaci   Yar sa ko kanwar ko yayar sa  da i...
05/05/2026

YA ALLAH duk Wanda ya kara sanya photo yarinyar Nan ya Allah shima ka jarabbaci Yar sa ko kanwar ko yayar sa da irin wan Nan abin kunya Kuma sa a baza shi yayta yawo Kamar yadda ya yada na baiwar Allah Nan

SANARWA:Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa tana aiki tare da Ƙasar Amurka wajen tsaro da musayar bayanan sirri domin...
26/12/2025

SANARWA:
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa tana aiki tare da Ƙasar Amurka wajen tsaro da musayar bayanan sirri domin yaƙi da ’yan ta’adda. Wannan haɗin gwiwa ya kai ga kai hare-haren sama kan wuraren ’yan ta’adda a Arewa maso Yammacin Najeriya.
Gwamnati ta ce duk matakan tsaro ana yin su ne domin kare rayukan fararen hula, kiyaye haɗin kan ƙasa, da mutunta haƙƙin kowa ba tare da la’akari da addini ko ƙabila ba. Ta’addanci a kowane irin salo abin ƙin yarda ne.
Najeriya za ta ci gaba da aiki da ƙawayenta domin raunana ’yan ta’adda, katse musu hanyoyin kuɗi da ayyuka, da ƙarfafa tsaron ƙasa.

GROUP WHATSAPP ku ajiye number ku
23/10/2025

GROUP WHATSAPP ku ajiye number ku

Ko kun san sai yanzu ƙasar Ethiopia ta shiga shekarar 2018?Kasar da ke Gabashin Afirka na bin kalandar da ta bambanta da...
11/09/2025

Ko kun san sai yanzu ƙasar Ethiopia ta shiga shekarar 2018?

Kasar da ke Gabashin Afirka na bin kalandar da ta bambanta da wadda mafi yawan ƙasashen duniya ke bi, ga kuma dalilin hakan.

*Baba buhari Allah yasa aljannace makoma.
10/09/2025

*Baba buhari Allah yasa aljannace makoma.

Address

Tudun Iya Masque
Funtua
08039476735

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN AREWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN AREWA:

Share