Isah Auwal

Isah Auwal Ita siyasa ta gaji 👉 raha, barazana da Kai farmaki akan dan adawa da kalaman dazaka nuna gazawarsa ba don kiyayya ko gaba ba.

Sabida salo na neman hajarka ta sayu a wajen masu zabe, akula Babu makiyi ko masoyin din din din a siyasa miyi hattara !

Congratulations Alh Muhammad Auwal Mai-katifa Allah ya Sanya Albarka.
08/08/2026

Congratulations Alh Muhammad Auwal Mai-katifa Allah ya Sanya Albarka.

Ziyaran Tamusam man Daga Mai Martaba Sarkin Gombe Allah ya Kara Daukaka da Nisan Kwana Alh Abubakar Shehu Abubakar  IIIA...
05/08/2026

Ziyaran Tamusam man Daga Mai Martaba Sarkin Gombe Allah ya Kara Daukaka da Nisan Kwana Alh Abubakar Shehu Abubakar III

Alh Muhammad Auwal Mai-katifa Allah ya Aiko da Babban Rabo Wannam ma Kadai Nasarace da Kasamu
Allah ya Kara Yawan Nasarori.

A Shekaran Data Gabata 2026 ĆŠaru Ruwan Yaran Talakawa ne S**a Samu Tallafi Daga Alh Muhammad Auwal mai-katifa.Uban Maray...
03/08/2026

A Shekaran Data Gabata 2026 ĆŠaru Ruwan Yaran Talakawa ne S**a Samu Tallafi Daga Alh Muhammad Auwal mai-katifa.

Uban Marayun Jahar Gombe Sannan Matashin Ɗan Kasuwa,Tsohon Ɗan Takaran Gombe Kwami da Funakaye ♥️ Wanda Yataka Rawar Gani.

Allah Yajikan Yaya Bauchi Tongo Yace Shifa Yana Tsoron Mai-katifa Yadda Yaga Al'uma Suke Tururuwan Sonshi da Irin Alkairi Dayake Musu Sun Aminta Dashi Sosai.

Sarkin Yakin Madaki Allah Ya Aiko da Babban Rabo

Rubutawa
Isah Auwal Dagona

Barka da Juma'a Alh Muhammad Auwal mai-katifa da Fatan Allah ya Karbi Ibadu.
31/07/2026

Barka da Juma'a
Alh Muhammad Auwal mai-katifa da Fatan Allah ya Karbi Ibadu.

Ka kiyaye ƙimarka, kada ka zama nauyi ga kowa. wanda ya damu da kai, zai nemeka ko da ka shiga rububi. Amma wanda baya b...
29/07/2026

Ka kiyaye ƙimarka, kada ka zama nauyi ga kowa.

wanda ya damu da kai, zai nemeka ko da ka shiga rububi. Amma wanda baya buƙatarka, zai makance daga ganinka, ko da kana tsaye a gabansa.

Ka daraja kanka, ka yi rayuwa cikin mutunci da kima. Kada ka tilasta kanka a wajen da ba a yaba da kai. Ka kasance mai kyautatawa, amma ka san darajarka, domin ƙima ba a roƙonta — ana girmama ta.

29/07/2026

Toyota higlander

Mai Company DIC Alh Liman Machina Dabuwa ya Tabbatar da Goyon Bayansa đź’Ż bisa đź’Ż Kan Yakin Neman Zaben Alh Baba Malam Wali...
29/07/2026

Mai Company DIC Alh Liman Machina Dabuwa ya Tabbatar da Goyon Bayansa đź’Ż bisa đź’Ż Kan Yakin Neman Zaben Alh Baba Malam Wali.

Gwamna Mai Jiran Gado a Jahar Yobe Liman Machina Dabuwa Yana Kokari Sosai K**a Daga Kudi, Lokaci da Karfinsa Komai na Allah ne Idan Katashi Sai Yataimakeka.

Ya Allah Kadatar Damu Shuwagaban ni Nagari Masu Sonmu Bawanda Mukesoba.

29/07/2026

With Al'ameen Dan Gwamna – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

Allah Yajikanki ya Jaddada Rahama Aqabarinki Gwamnaty Mairiga. Amin thummah Amin ❤️
27/07/2026

Allah Yajikanki ya Jaddada Rahama Aqabarinki Gwamnaty Mairiga. Amin thummah Amin ❤️

26/07/2026

Big shout out to my newest top fans! Saidu Yusuf Abdullahi

Address

Malan Inna Quarters, Shamaki Word
Gombe

Telephone

+2349030232054

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isah Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Isah Auwal:

Shortcuts

Share

Category