First Aid Group of Jibwis Tumu Detachment

First Aid Group of Jibwis Tumu Detachment DA 'AWA

LABARI CIKIN HOTUNA:Yanda taron Majalisar Agaji ta Tumu Detachment Ta gudanar meeting  na  mako mako Karkashin Jagoranci...
21/08/2026

LABARI CIKIN HOTUNA:

Yanda taron Majalisar Agaji ta Tumu Detachment
Ta gudanar meeting na mako mako Karkashin Jagorancin Shugaban majalisarsa agaji ta Tumu Detachment Aliyu Ibrahim
Da sauran members na Pindiga Division .

First Aid Group of Jibwis Nigeria INNAA LILLAAHI WA INNAA ILAAIHI RAJI'UN!!!  Daraktan Agaji na Kasa JIBWIS Nig. Engr. M...
20/08/2026

First Aid Group of Jibwis Nigeria
INNAA LILLAAHI WA INNAA ILAAIHI RAJI'UN!!!
Daraktan Agaji na Kasa JIBWIS Nig. Engr. Mustapha Imam Sitti na sanar da 'Yan Agaji tare da sauran al'umar Musulmi rasuwar ALH. AHMAD IBRAHIM BAUCHI (Nat. Circular Bearer) wadda ya rasu yau Alhamis 20/8/2026.

Za ayi jana'izarsa kamar haka :

Wuri : JIBWIS Masjid Gwallaga, BAUCHI.

Lokaci : 4:00 P.m. (na yamma). Bayan Sallar La'asar, in Shaa Allah.

Ana bukatar addu'o'inku 'yan uwa masu albarka domin samun rahmar ALLAH (SWT).

Allah yaji kansa ya gafarta masa.

Dep. Nat. Pub. Sec.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nasiru Musa Waleey, Umar Shehu, Rabi U Idirisa, I'tz Alha...
20/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nasiru Musa Waleey, Umar Shehu, Rabi U Idirisa, I'tz Alhassan Muhammad, Mujahid Baban Zarra, Kalifa Abdulkarim

Hotuna: Jibwis Nigeria ta bude babban taro a majalisar Musulunci ta Duniya tare da hadin gwuiwar Rabidah a dakin taro na...
11/08/2026

Hotuna: Jibwis Nigeria ta bude babban taro a majalisar Musulunci ta Duniya tare da hadin gwuiwar Rabidah a dakin taro na Bola tunibu international conference centre Abuja.




Jibwis Nigeria

Best photography of the day 🔥🔥 YEN AGAJIN IZALA IKON ALLAH
11/08/2026

Best photography of the day 🔥🔥
YEN AGAJIN IZALA IKON ALLAH

First aid group of jibwis Africa 🌍 001 muna yimuku fatan alkhairi Sir.  Muna rokon Allah yasa ayi lafiya akare lafiya ya...
11/08/2026

First aid group of jibwis Africa 🌍 001 muna yimuku fatan alkhairi Sir. Muna rokon Allah yasa ayi lafiya akare lafiya yakuma dawo da kowa gidansa lafiya.🫡

Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa Ya Iso Najeriya Domin Babban Taron Ƙasa da Ƙasa Kan Tsaron Ƙasa da Dorewar Ci...
11/08/2026

Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa Ya Iso Najeriya Domin Babban Taron Ƙasa da Ƙasa Kan Tsaron Ƙasa da Dorewar Ci gaban Al’umma.

Mai Girma Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa, Babban Sakatare na Ƙungiyar Muslim World League, (RABIDA) ya iso Najeriya domin halartar Taron Ƙasa da Ƙasa kan Tsaron Ƙasa domin Dorewar Ci gaban Tattalin Arziki da Zamantakewa (International Conference for National Security for Sustainable Socio-Economic Development), wanda Ƙungiyar Muslim World League (RABIDA) tare da JIBWIS Nigeria s**a shirya.

Za a gudanar da babban taron gobe Talata, 11 ga Agusta 2026, a Abuja, inda za a tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ƙalubalen tsaron Najeriya, da kuma muhimmancin samar da zaman lafiya da tsaro domin samun ɗorewar ci gaban tattalin arziki da zamantakewa.

An tarbi Mai Girma Sheikh Dr. Muhammad Bin Abdulkarim Al-Issa a Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, inda tawagar Gwamnatin Tarayyar Najeriya da Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau, Shugaban JIBWIS Nigeria, tare da sauran manyan baki s**a tarbe shi.

Ana sa ran taron zai haɗa manyan malamai, wakilan gwamnati, masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro, masana da sauran masu ruwa da tsaki, domin tattauna hanyoyin da za a bi wajen ƙarfafa tsaron ƙasa, tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai, tare da bunƙasa ci gaban tattalin arziki da zamantakewa mai ɗorewa a Najeriya.

Jibwis Nigeria

11/08/2026

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Sanarwan Waazin Jiha  a garin Maidugu dake Karamar Hukumar Akko.‎‎Shugaban  Kungiyar Izala ta jihar Gombe Alhaji Salisu ...
30/07/2026

Sanarwan Waazin Jiha a garin Maidugu dake Karamar Hukumar Akko.

‎Shugaban Kungiyar Izala ta jihar Gombe Alhaji Salisu Muhammad Gombe

‎Shugaban Majalisar Malamai ta jiha Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido.

‎Shugaban Majalisar Agaji ta jiha
‎Alhaji Maigari Usman Malala

‎Amadadin Kungiyar Izala ta jihar Gombe. Suna Farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmai zuwa wa'azin Jiha wadda za'a gabatar Kamar haka:

‎Wuri: garin Maidugu dake karamar hukumar Akko.

‎Rana: Asabar 18/ Safar, 1448 Wadda yayi daidai da 01 August, 2026
‎Lokaci : 4:00pm

‎Malamai Masu gabatar da wa'azi.

‎Sheikh Abubakar Abdullahi Lamido
‎Sheikh Muhammad Ndajjo Adam Bajoga
‎Malam Yahaya Isa


‎Alaramma Goni Bashir Gombe
‎Aaramma Usman Yau Deba
‎Alaramma Muhammad Lawan Saidu
‎Alaramma Rabiu Abubakar Umar
‎Alaramma Adamu Muhammad Tumu

‎Da sauran Malamai da Alarammomi.

‎Allah yabada ikon zuwa Ameen

‎Sanarwa daga Ofishin Sakataren Yada Labarai ta Jiha Alhaji Dayyabu Umar.

‎Jibwis Gombe
‎Social Media Directorate.
‎30/07/2026

29/07/2026

JIBWIS Nigeria And Rabitat Al-Alam Al-Islami Will Jointly Host A World International Conference In Abuja.

Address

Tumu Gombe
Pindiga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Tumu Detachment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share