Hizabrun Oils

Hizabrun Oils Premium Palm Oil & Refined Vegetable Oil ||
Trusted || NAFDAC Certified || Nationwide Delivery. πŸ‡³πŸ‡¬..Ba Karya!

Jumma'ah Mubarakah from the CEO of Hizabrun Oils β€οΈπŸ™Œ Allah Ya karba mana.πŸ™
12/12/2025

Jumma'ah Mubarakah from the CEO of Hizabrun Oils β€οΈπŸ™Œ Allah Ya karba mana.πŸ™

Manjan Hizabrun shine zabina, shine zabin al'ummah! β€’β€’
10/12/2025

Manjan Hizabrun shine zabina, shine zabin al'ummah!
β€’β€’

Unleash the chef in you and let every dish tell a story of taste, freshness, and unmatched quality. Hizabrun is your tru...
09/12/2025

Unleash the chef in you and let every dish tell a story of taste, freshness, and unmatched quality. Hizabrun is your trusted partner in crafting flavorful, nutritious meals. Join us in embracing a cooking revolution – choose Hizabrun and savour the essence of premium palm oil in every bite. Your holiday dishes deserve the best – choose Hizabrun today!

!

02/12/2025

FLASH SALE! πŸ”₯

We are releasing 100 jerrycans of premium unbranded palm oil at a special price of ₦59,000 each.

πŸ‘‰ Bulk Offer:
Buy 10 jerrycans or more at ₦58,000 each (₦580,000 for 10).

This offer is strictly while stock lasts, once it's gone, it's gone!

Hurry now and secure yours before you hear β€œsold out!”

πŸ“ž Call/WhatsApp: +234 814 187 6666

β€’β€’β€’

Mun fitar da manja mai kyau jarka 100 (unbranded) akan farashin ₦59,000 kacal.

πŸ‘‰ Ga masu saya da yawa:
Idan zaka sayi 10 ko fiye da haka, farashin zai koma ₦58,000 kowanne (₦580,000 duk guda 10).

Wannan garabasan zai cigaba da tafiya zuwa wannan jarka 100 su kare.

Kayi hanzari ka saya yanzu, kafin kaji ance ya kare!

πŸ“ž Kira/WhatsApp: +234 814 187 6666

Premium Palm Oil & Refined Vegetable Oil ||
Trusted || NAFDAC Certified || Nationwide Delivery. πŸ‡³πŸ‡¬..Ba Karya!

Albishirinku manyan 'yan kasuwa da Ζ™anana masu neman riba da son cigaban kasuwancinsu. Kamfaninmu na Hizabrun yana kira ...
01/12/2025

Albishirinku manyan 'yan kasuwa da Ζ™anana masu neman riba da son cigaban kasuwancinsu. Kamfaninmu na Hizabrun yana kira gareku da ku zama daya daga cikin masu raba ingattacciyar manjanmu.

A kowane mataki kake, kuma ko wace Jaha kake a fadin Nigeria, ko ma wajen Nigeria, akwai gurbin da muka tanadar maka. Kar kayi wasa da wannan dama ta wuce ka. Ko ba ka shiga jerangiyan masu raba kaya ba, zaka iya zama daya daga cikin masu amfani da wannan ingantacciyar manjan Hizabrun, daya tilo a fadin duniya.

Zaku iya kiranmu ko tura mana saqo ta WhatsApp a 0814 187 6666.

A kamfaninmu na Hizabrun, lafiyanku, itace abun alfaharinmu.

27/11/2025

MANJAN HIZABRUN SHINE ZABINA, SHINE ZABIN IYALINA!

26/11/2025

MANJAN HIZABRUN SHINE ZABINA, SHINE ZABIN IYALINA!
β€’β€’β€’

English:⚠️ Almost SOLD OUT! ⏰ Order NOW or miss out forever! 🚨Hausa:⚠️ Saura kaya kadan! ⏰ Ka saya yanzu kafin ya Ζ™are! ...
05/09/2025

English:
⚠️ Almost SOLD OUT! ⏰ Order NOW or miss out forever! 🚨

Hausa:
⚠️ Saura kaya kadan! ⏰ Ka saya yanzu kafin ya Ζ™are! 🚨

πŸ’³ Pay to: Hizabrun Palm Oil
🏦 4951293503 – Moniepoint MFB
πŸ“© Send your payment receipt ➝ +2348141876666

πŸ›’ FLASH SALE – 24HRS ONLY!✨ 15% OFF Hizabrun Palm Oil! βœ¨β€’ 4L – ₦10,200 (34 left)β€’ 2L Pack – ₦28,050 (24 left)β€’ 2L – ₦5,1...
04/09/2025

πŸ›’ FLASH SALE – 24HRS ONLY!
✨ 15% OFF Hizabrun Palm Oil! ✨

β€’ 4L – ₦10,200 (34 left)
β€’ 2L Pack – ₦28,050 (24 left)
β€’ 2L – ₦5,100 (144 left)
β€’ 75CL Pack – ₦20,400 (35 left)
β€’ 35CL Pack – ₦10,200 (81 left)

πŸ“¦ Hurry! Limited stock – Order NOW!

πŸ’³ Pay to: Hizabrun Palm Oil
🏦 4951293503 – Moniepoint MFB

πŸ“© Send receipt ➝ +2348141876666

πŸ›’ RANGWAME NA AWA 24!✨ Ragin kaso15% na Manjan Hizabrun! βœ¨β€’ 4L – ₦10,200 (saura 34)β€’ 2L Pack – ₦28,050 (saura 24)β€’ 2L – ...
04/09/2025

πŸ›’ RANGWAME NA AWA 24!
✨ Ragin kaso15% na Manjan Hizabrun! ✨

β€’ 4L – ₦10,200 (saura 34)
β€’ 2L Pack – ₦28,050 (saura 24)
β€’ 2L – ₦5,100 (saura 144)
β€’ 75CL Pack – ₦20,400 (saura 35)
β€’ 35CL Pack – ₦10,200 (saura 81)

πŸ“¦ Kayi sauri kar kaya ya kare – kayi oda yanzu!

πŸ’³ Biya zuwa: Hizabrun Palm Oil
🏦 4951293503 – Moniepoint MFB

πŸ“© Tura rasit ➝ +2348141876666

Hizabrun: Your go-to palm oil to make your cooking delicious. Share!β€οΈπŸ™
27/08/2025

Hizabrun: Your go-to palm oil to make your cooking delicious. Share!β€οΈπŸ™

πŸ“’ HIZABRUN LOYALTY REWARDMuna taya kwastomominmu murnar samun gagarumin kyauta na kudi daga kamfanin Hizabrun. 🎁 Masu sa...
01/08/2025

πŸ“’ HIZABRUN LOYALTY REWARD

Muna taya kwastomominmu murnar samun gagarumin kyauta na kudi daga kamfanin Hizabrun.

🎁 Masu sari da s**a sayi kayan Hizabrun na ₦1,000,000 ko fiye a watan Yuli, suna da kyautar ₦100,000

🏠 Magidanta da s**a sayi kayan Hizabrun na ₦100,000 ko fiye a watan Yuli, suna da kyautar ₦20,000

πŸ“ž Zaku iya Kira ko WhatsAp domin baku kyautarku ko sayan kaya ta wannan lamba: 08141876666

Muna godiya. Sai munji daga gareku.β€οΈπŸ™

Address

Adjacent Bomala Junction Bypass Gombe
Gombe

Telephone

+2348141876666

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hizabrun Oils posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hizabrun Oils:

Share