Masoyin Imam Ibrahim Maqari

Masoyin Imam Ibrahim Maqari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masoyin Imam Ibrahim Maqari, Grocers, Gombe.

INNA'LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RA'JIUN 😭Allah ya yiwa Imam Sheikh Kabiru Isma'il rasuwa da a yammacin yau Alhamis 25/09/20...
26/09/2025

INNA'LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RA'JIUN 😭

Allah ya yiwa Imam Sheikh Kabiru Isma'il rasuwa da a yammacin yau Alhamis 25/09/2025 babban malamin addinin islama a jahar Gombe.

Za'a gudanar da jana'izar sa insha Allahu a gobe Juma'a da misalin karfe 02:30pm a unguwar Jeka Da Fari Layin Gidan Wazana wajen gadan mai alewa Jahar Gombe.

Muna addu'ar Allah yakarɓi dukkan hidimar da yayiwa addini muna ta'aziyya ga dukkan Ƴan'uwa Allah yajiƙanshi da rahma yagafarta mishi yasa dashi da Sayyiduna RasululLahi S A W ❤️🤲

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masoyin Imam Ibrahim Maqari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category