Babangida G/l sardaunan Fulanin Akko

Babangida G/l sardaunan Fulanin Akko Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Babangida G/l sardaunan Fulanin Akko, Grocers, G/liman kwatas, Gombe.

15/07/2026
Meza kuce akai
09/07/2026

Meza kuce akai

With Abba Sani Pantami ya Allah Ka azurtamu da Abu 3 1 Tuba Kafin mutuwa 2 Shahada Lokacin Mutuwa 3 Aljannah bayan mutuw...
09/04/2026

With Abba Sani Pantami ya Allah Ka azurtamu da Abu 3

1 Tuba Kafin mutuwa

2 Shahada Lokacin Mutuwa

3 Aljannah bayan mutuwa

Allahumma Amiiiiiiin

09/04/2026

Wani matashi mai suna Abba Usman, wanda aka fi sani da Abba Kwaro, ya shafe tsawon shekaru 12, tun daga shekarar 2014, yana karatun digiri a Jami’ar Kimiyya da Fasaha da ke Wudil, Jihar Kano, a fannin Electrical Engineering. Duk da tsawon lokacin da ya ɗauka, bai fasa burinsa ba har sai da ya kai ga nasara.

A ƙarshe, ya kammala karatunsa bayan ya shafe tsawon shekaru goma sha biyu

Wanne fata za kuyi masa?

05/04/2026

Matar Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa, Attahiru Jega Ta Rasu.

04/04/2026

Ko kun San me
Yake da mun
Matan
Yanzooo

Address

G/liman Kwatas
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babangida G/l sardaunan Fulanin Akko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category