Engr. Musa Sani Musa Gumel

Engr. Musa Sani Musa Gumel ⚽️ Masoyin football & content creator
Ina yada labaran ƙwallon ƙafa, transfer news, predictions, da highlights na manyan wasanni.

Ku kasance tare da ni domin sabbin updates kullum! 🔥

22/07/2026

Vini Jr new look 🤯.. Vini yaje anyi masa surgery domin kamaninsa su chanza.

19/07/2026

Yanzu kun yarda da maganar da nayi akan Spain 🇪🇸 ?

19/07/2026

Madrid Fans dole kuyi hakuri kuyi goyi bayan Spain 🇪🇸 yau..

19/07/2026

Shin kuna ganin cewa a cuci England a wasan da sukayi da Argentina ? 🇦🇷 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿

18/07/2026

Me kuka fahiminta da wannan maganar ta Gorge Jesus ? .

17/07/2026

Wai kun san cewa har yanzu Kylian Mbappe yanada damar lashe takalmin zinare (Golden Boot) .

16/07/2026

Wannan final din da za'a buga tsakanin Spain 🇪🇸 da Argentina 🇦🇷 sunansa Family Issue. #

16/07/2026

Wato yaronnan Jude Bellingham da zuciya yakeyin ball.🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿

16/07/2026

Declan Rice 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 . Menene amfanin cire Declan Rice a wasan Jiya ?

15/07/2026

Gaskiya Rodri yana kokari a wannan gasar Kofin duniya da ake bugawa. 🫡🫡🤯🤯

Address

Dantanoma Quarters, Gumel Local Government
Gumel
732101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Musa Sani Musa Gumel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share