Eagle Sports Hausa

Call Website Contact the business

Eagle Sports Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Eagle Sports Hausa, Maru local government, Gusau.

⚽🏆 Eagle Sports Hausa 🏆⚽
📰 Sahihan Labaran Wasanni na Cikin Gida da Waje
⚽ Kwallon Kafa | 🏀 Kwando | 🥊 Dambe da Sauransu
📢 Sakamakon Wasanni Kai Tsaye
🎯 Burinmu: Isar da Sahihan Labarai Cikin Gaggawa
Ayi Follow, Like, Comment, Share,

🕺🏾🇧🇷 VINI DA RAPHA SUNA SAMUN ƘARFI A BRAZIL! 🔥🤯 Raphinha ya samu aƙalla ƙwallo ko assist a kowane wasa guda da ya buga ...
29/09/2026

🕺🏾🇧🇷 VINI DA RAPHA SUNA SAMUN ƘARFI A BRAZIL! 🔥

🤯 Raphinha ya samu aƙalla ƙwallo ko assist a kowane wasa guda da ya buga wa kulob da ƙasa a kakar bana, inda ya kai 15 G/A zuwa yanzu.

⚽ Vinícius Jr. ya dawo cikin jerin masu zura ƙwallaye, yayin da Endrick ya bayar da assist. 🏄🏾‍♂️

✨ Bruno ma ya dawo zura ƙwallo, yayin da Vanderson ya samu ƙwallonsa ta farko.

🚨 LABARI MAI ZAFI: An sauya Raphinha daga wasan Brazil bayan ya ji rashin jin daɗi a tsokar jikinsa, kamar yadda CBF ta tabbatar. 🤕⚠️

🇧🇷 Hukumar ƙwallon ƙafa ta Brazil ta bayyana cewa Raphinha ya ji wata matsala, kuma ba za a ɗauki wani haɗari ba. Saboda haka, an cire shi daga cikin tawagar tun lokacin hutun rabin lokaci.

🙏🏾 Allah ya ba Rapha lafiya, ya dawo da ƙarfi! 🇧🇷❤️

⭐ Eagle Sports Hausa

29/09/2026

Kun taba ganin irin wannan cin kwallo ⚽ sai da ya fada cikin ruwa!?

🤩🇮🇹 ITALY TA YI BABBAR NASARA A KAN TURKEY DA CI 4! 💙🔥Tawagar Roberto Mancini ta nuna ƙarfi sosai, inda ta samu babbar n...
28/09/2026

🤩🇮🇹 ITALY TA YI BABBAR NASARA A KAN TURKEY DA CI 4! 💙🔥

Tawagar Roberto Mancini ta nuna ƙarfi sosai, inda ta samu babbar nasara a waje da Turkey. 🇮🇹💪

🐥 Pio Esposito ya kai ƙwallaye 6 a wasanni 11 da ya buga wa Italy.

⭐ Mike Kayode ya zura ƙwallonsa ta farko a tawagar Azzurri.

💥 Alessandro Bastoni da Frattesi sun sake taka muhimmiyar rawa.

😡🇹🇷 Magoya bayan Turkey da ke filin wasa sun fusata sosai, ba su ji daɗin abin da s**a gani ba.

---

🤩🇫🇷 CHERKI YA TAIMAKA — OLISE YA CI! ⚽🔥

🍿 Nasarori biyu a wasanni biyu ga Zizou!

🤹🏾‍♂️ Michael Olise ya kai G/A 10 a kakar bana, bayan ya zura ƙwallar da ta tabbatar da nasarar France.

💥 Rayan Cherki ne ya bayar da assist ɗin, yayin da Olise ya samu ƙwallo + assist a cikin wasanni biyu.

😎 Zinedine Zidane ya fara sabon babin aikinsa da France da nasarori biyu a jere.

⭐ Wacce wasa ce tafi burge ku aciki tafi kayatarwa!?

⭐ Eagle Sports Hausa

28/09/2026

Wacce kungiya ce aka yiwa wannan cin inji Napoli?

Gerard Piqué:🗣 "Ban taɓa sanya kayan wasan Real Madrid ba. Nayi musayar riguna da wasu 'yan wasan kungiyar, Amma ban taɓ...
28/09/2026

Gerard Piqué:

🗣 "Ban taɓa sanya kayan wasan Real Madrid ba. Nayi musayar riguna da wasu 'yan wasan kungiyar, Amma ban taɓa saka ɗaya daga ciki ba. Ina jin kiyayyar wannan ƙungiyar."

⭐ Eagle Sports Hausa

🌕🔐 AN RUFE ZAƁEN BALLON D’OR 2026!🗳️ Daga yau, an rufe zaɓen, kuma an riga an tantance wanda zai lashe kyautar.🏆✨ Yanzu ...
28/09/2026

🌕🔐 AN RUFE ZAƁEN BALLON D’OR 2026!

🗳️ Daga yau, an rufe zaɓen, kuma an riga an tantance wanda zai lashe kyautar.

🏆✨ Yanzu dai saura bikin bayar da kyautar!

🔮 A ganinka, wa zai lashe Ballon d’Or 2026? 👀⚽

⭐ Eagle Sports Hausa

😱 90+9 — INTER MIAMI TA SAMU NASARA 1 KACAL A WASANNIN MLS 10 NA ƘARSHE! 😳😶✨ Lionel Messi ya zura ƙwallon free-kick mai ...
28/09/2026

😱 90+9 — INTER MIAMI TA SAMU NASARA 1 KACAL A WASANNIN MLS 10 NA ƘARSHE! 😳😶

✨ Lionel Messi ya zura ƙwallon free-kick mai ban mamaki, amma hakan bai isa ya taimaka wa Inter Miami samun maki uku ba.

😶 Inter Miami yanzu ta samu nasara guda ɗaya kacal a cikin wasanninta 10 na MLS na ƙarshe.

🇦🇷🥹 Abin da ke gaba ga Messi: Wasansa na bankwana da Argentina.

⭐ Eagle Sports Hausa

😭🔥 AN KWACE MANA WASAN HAALAND DA RONALDO!🇵🇹 Portugal ta doke Norway, amma Cristiano Ronaldo ya zauna a benci na tsawon ...
27/09/2026

😭🔥 AN KWACE MANA WASAN HAALAND DA RONALDO!

🇵🇹 Portugal ta doke Norway, amma Cristiano Ronaldo ya zauna a benci na tsawon mintuna 90. 💺

🇳🇴 Erling Haaland ya ci ƙwallonsa ta 65 a wasanni 57 kacal, amma João Félix da Gonçalo Ramos ne s**a tabbatar da nasarar Portugal. 🇵🇹🔥

👀 Cristiano Ronaldo da Haaland HAR YANZU BA SU TAƁA FUSKANTAR JUNA A FILIN WASA BA.

📅 Wataƙila za a sake samun dama, yayin da Portugal za ta karɓi Norway a Lahadi mai zuwa.

🇬🇷😳 GIRKA TA DOKE JAMUS A KARON FARKO A TARIHI! 🇩🇪

Greece ta yi wa Germany mamaki, inda ta samu maki 3 a Nations League. 🤯🔥

😬 Jürgen Klopp har yanzu yana jiran samun nasararsa ta farko a matsayin kocin Germany, bayan canjaras da rashin nasara a wasanninsa biyu na farko.

📉 Yanzu Germany tana bayan Greece da Netherlands a rukunin Nations League na 2.

🇬🇷🔥 WATA DARE CE TA MUSAMMAN GA GREECE!.

🇳🇱⚽️⚽️ XAVI BALL YA FARA DA KYAU YAYIN DA MEXX MEERDINK YA CI BIYU!

🔥 Mexx Meerdink ya zama gwarzon Netherlands, inda ya zura ƙwallaye biyu a wasan da s**a kara da Serbia. 🇳🇱

🤕 Sai dai abin takaici, Cody Gakpo ya ji rauni kuma aka cire shi daga wasa bayan mintuna 17 kacal.

⭐ Eagle Sports Hausa

🚨 Bayan an samu Manchester City da laifin tuhume-tuhume 114, wasu daga cikin ’yan wasan da s**a kare a matsayi na biyu a...
27/09/2026

🚨 Bayan an samu Manchester City da laifin tuhume-tuhume 114, wasu daga cikin ’yan wasan da s**a kare a matsayi na biyu a shekarun da Manchester City ta lashe Premier League sun NEMI A BA SU KOFIN. 🏆‼️

Ga kungiyoyin da s**a zo na biyu da shekarun da Manchester City ta lashe gasar: 🥈

🏆 2011/12: Manchester United
🏆 2013/14: Liverpool
🏆 2017/18: Manchester United
🏆 2018/19: Liverpool
🏆 2020/21: Manchester United
🏆 2021/22: Liverpool
🏆 2022/23: Arsenal
🏆 2023/24: Arsenal

⭐ Eagle Sports Hausa

ABIN MAMAKI NASHIRIN FARUWA LISSAFI DA KIDIDIGAR TARIHI SUN BAYYANA:🇪🇸 2010: Spain ta lashe Kofin Duniya 🏆🏴 2010/11: Man...
27/09/2026

ABIN MAMAKI NASHIRIN FARUWA LISSAFI DA KIDIDIGAR TARIHI SUN BAYYANA:
🇪🇸 2010: Spain ta lashe Kofin Duniya 🏆
🏴 2010/11: Manchester United ta lashe Premier League 🏆

🇪🇸 2026: Spain ta lashe Kofin Duniya 🏆
🏴 2026/27: ⏳🏆

👀 Ina magoya bayan kungiyar Manchester United Shin tarihi zai sake maimaita kansa kuwa? 🔥.

⭐ Eagle Sports Hausa

Address

Maru Local Government
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Eagle Sports Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Eagle Sports Hausa:

Shortcuts

Share