10/07/2025
hide id... ina cikin damuwa π₯² aurena wata hudu wanda na aura yataba aure yana da yarinya mace karama just 2yrsπ to dazun yazo da yarinyar gaba daya ya karkata hankalinsa kansa π₯² koda gaisheni baice tayi ba tunda da wayonta sannan wai akwai wanda yace masa yaga matarsa a machine sisters shida bakinsa yace yayarjemin zuwa kasuwa i dai hakan tataso daya tambyn ina naje nace kasuwa nakira layinshi akashe kawai yahau yimin fada agabanta yarinya ta kalleni ta kalleshi saida nakawo abinci muka gama ci tafara jin bacci saiyace in dauketa inkai kan gado nace haba mana tana fitsari fa inada leda zanmata shimfida a akasa wai naji tsoron Allah wannan yata ce nace ai ko yata inta zarta 1yr saidai amata shinfida akasa wai bazaiyuba daga karshe dana kafe saiyace yabarmin gadona zasu kwanta a parlo shida ita nace toh dan Allah sis yakuke gani ππ