Hausa AgriWild Academy.

Hausa AgriWild Academy. Dandalin Koyo ne ta Yanar Gizo dake Jahar Jigawa, Nigeria. Burin mu Sahine Ilimantar da Mutane domin su Dogara da Kansu.

Muna koyar da Noman Kifi, Noman Kaji da Yadda ake Kula da Dabbobin Daji cikin sassauƙar Hanya da Yaren Hausa.

03/09/2025
NOMAN KIFINoman Kifi guda ne cikin Sana'oi masu matuƙar Daraja da kawo kuɗi a Najeriya a Yau. A Arewa, in da Noma ya kas...
02/09/2025

NOMAN KIFI

Noman Kifi guda ne cikin Sana'oi masu matuƙar Daraja da kawo kuɗi a Najeriya a Yau.

A Arewa, in da Noma ya kasance wani ɓangare na Rayuwar yau da Kullum, Noman Kifi wata sabuwar Hanya ce ta samar da kuɗi yau da gobe da zaka ciyar da kanka, Iyalanka da ma tara Dukiya. Da ɗan ƙaramin kuɗi kuma batare da wani risk dayawa.

Shi Noman kifi babu ruwansa da a Birni kake ko a Ƙauye, Babban kake ko ƙarami. Wannan kasuwanci ne da kowa zai iya farawa.

Gabatarwa.Muna farincikin gabatar mu ku da Hausa AgriWild Academy, Makarantar yanar Gizo da aka samar domin Koyawa da Il...
01/09/2025

Gabatarwa.

Muna farincikin gabatar mu ku da Hausa AgriWild Academy, Makarantar yanar Gizo da aka samar domin Koyawa da Ilimantar da Mutanen dake jin Yaren Hausa da Ilimi da Dabarun

Noman Kifi

Noman Kaji da

Kiwon Dabbobin Ado.

Saboda yadda Mutane dayawa ke Tsoron shiga wannan Sana'oi masu matuƙar Riba, sakamakon Rashin Ilimi da sanin Dabarunta. Hakane ya sanya aka samar da wannan Makarantar Yanar Gizo Hausa AgriWild Academy.

Domin Ilimantarwa da sanya Mutane kan hanya, ta hanyar Koyarwa a Sauƙaƙe ta Yanar Gizo kuma da yaren Hausa.

Wanda ba wai sai ka iya karatu da Rubutu ba. Kowa ma zai iya amfana da wannan Dama.

Babu Buƙatar sai ka iya Karatu ko Rubutu, kawai in har kana da Burin koyo to zaka dace Insha Allah.

Zaku samu ilimi daga masana a dukkan ɓangaren da kuke da Buƙata, sannan hakan zai baku damar Fqra wannan sana'a da ƙalilan ɗin Kuɗi.

Address

Dubantu
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa AgriWild Academy. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category