Asararun malam umar mai Asirai

Asararun malam umar mai Asirai Asararu

Alhamdulillahi Biniimati
inayiwa kowa fatan alkairi maza damata yara da manya
ina sanar daku cewar wannan shafin mun budeshine don taimakawa al umma muna bada magunguna da suka shafi rayuwa

1 reshin lafiya

2 karya sihiri

3 budewar harkoki
4 muna bada

02/09/2026

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Itz Abubakar Yunusa, Shi Itu Hassan Babanfadila, Real Tasiu Muhammad, Basiru Isa Almu, Ismaila Hashimu, Harouna Koubaye

HATIMIN AMMAN YUJIBUDon kariya daga azzalumai in azzalumi yasakaka agaba da jifa da nufin hallakaka sihiri ko tsafi Inda...
02/09/2026

HATIMIN AMMAN YUJIBU

Don kariya daga azzalumai
in azzalumi yasakaka agaba da jifa da nufin hallakaka sihiri ko tsafi
Indai kanason yaji a jikinsa ka rubuta wannan hatimin da niya kafa 3 saika saka kaikayi koma kam macekiya saikayi basmala kasha duk wanda ya rubuta wannan hatimin kafa 1 kamar ka rubuta ayar kafa 6216 in kuma ka rubuta hatimin kafa 3 kamar ka rubuta wannan ayar kafa 18648 insha Allah duk wanda yayi wannan aikin to yasamu tsari mai karfi na baku wannan sirrin saboda lalacewar zamani kowa yazama mugu

izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati s.a.w
kuma a tura zuwa group 5

kira ko wgatsapp

08123999075
08122522825

02/09/2026
GA WANNI BABBAN SIRRIN DA NAJIMA BAN BADA KALAR SABAwannan addu,ace ta neman taimakon gaggawa a wajen Allah subahanahu w...
01/09/2026

GA WANNI BABBAN SIRRIN DA NAJIMA BAN BADA KALAR SABA

wannan addu,ace ta neman taimakon gaggawa a wajen Allah subahanahu wata ala in ka shiga wani Qangi na azzalumai kuma kaga zasu hallakaka ko suyi maka illa to kayi kokarin karanta wannan addu,ar daniyar Allah yayimaka maganinsu kafin su zalunceka to nantake zakaga Allah ya saukar da ayar akansu billahil azim karkayi kokonto Allah ka Roqa Allah kuma mai taimakone ga bawansa

wannan sirrin nabakune sabo da lalacewar zamani

izinin sa ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5
Following
kira ko whatsapp

08123999075

08122522825

SIRRIN HASBUNALLAHUDON TSARI DAGA DUKKAN SHARRIIn kanaso yazamana kanada tsarin jiki daga dukkan sharri jifa ko sihiri k...
30/08/2026

SIRRIN HASBUNALLAHU
DON TSARI DAGA DUKKAN SHARRI

In kanaso yazamana kanada tsarin jiki daga dukkan sharri jifa ko sihiri ko maita ko neman tsari daga sharrin azzalumai to kasamu Baqar Takarda marar zane ka rubuta wannan ayar kafa 3 ko 7 kayi laya ka rufa da fata ka rataya a jikinka to daga wannan lokacin kafi Qarfin duk wani azzalumi ko azzaluma annamimi ko annamimiya biizinillahi taala

izinin wannan sirrin ayiwa annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira ko whatsapp

08123999075
08122522825

*علاج الكاريزما / الهيبة*الكثير من الناس يكثرون الاتصال بي ويقولون: "يا شيخ ساعدنا وأعطنا علاج الهيبة". والبعض يرسلون رس...
27/08/2026

*علاج الكاريزما / الهيبة*

الكثير من الناس يكثرون الاتصال بي ويقولون: "يا شيخ ساعدنا وأعطنا علاج الهيبة". والبعض يرسلون رسائل. فاصبروا على الوعد الذي وعدتكم به إن شاء الله.

هذا سر قوي جداً ومطلوب لكل رجل وامرأة يسعون في الدخول والخروج. إن أردت أن تنال مكانة عند الناس وهيبة في عين الدنيا، وأن لا يرد أحد كلامك، فبإمكانك أن تكتب هذه الآيات والدعاء كما تراه هنا بالضبط. ثم تقوم بلفه وتضعه في جيبك أو في المكان الذي تريد. وبعد أن تغلفه بالجلد، والله والله والله ستنال هيبة قوية جداً. حتى الآن يمكنك أن تجرب وترى.

*إذن هذا السر*: الصلاة على النبي، ثم إرساله إلى 5 مجموعات.

للتواصل أو واتساب:
08123999075
08122522825

MAGANIN KORJINIjamaa da yawa suna yawan kirana suna cewa malam a taimaka a bamu maganin korjini wasu sako suke turowa to...
27/08/2026

MAGANIN KORJINI

jamaa da yawa suna yawan kirana suna cewa malam a taimaka a bamu maganin korjini wasu sako suke turowa to kuyi haquri ga alkawarin da nayi muku insha Allahu

wannan sirrine mai karfin gaske kuma abin nema ga duk da namiji ko mace masu gwagwarmaya shigi da fici in kanaso ka samu daraja a gun jamaa da korjini a idon duniya duk maganar da kayi babu mai jadakai to kana iya rubuta wannan ayoyin da adduar kamar dai yenda kagani haka zaka rubuta saikayi laya ka sakata a aljihu ko inda kakeso bayan ka rufa ta da fata to wlh wlh wlh zaka samu korjini mai Qarfin gaske ko yenzu ka goda nai karatu

izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 5

kira ko whatsapp

08123999075
08122522825

Address

Jigawa
Jigawa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348122522825

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asararun malam umar mai Asirai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asararun malam umar mai Asirai:

Shortcuts

Share

Category