24/07/2026
Ina taya al'ummar Kafin Hausa, Auyo, Hadejia da kuma daukacin al'ummar Jihar Jigawa murnar wannan Juma'a mai albarka.
Ina roƙon Allah (SWT) Ya sanya wannan rana ta kasance sanadin rahama, gafara, yalwar arziki, zaman lafiya da ci gaba a gare mu baki ɗaya. Allah Ya karɓi ibadunmu da addu'o'inmu. Ameen.
— Hon.Aliyu Hussaini Usman Jabo
APC Aspirant, House of Representatives
Kafin Hausa • Auyo • Hadejia Federal Constituency
Written ✍️ Rabiu Ibrahim KHS