Star Talk Naija

  • Home
  • Star Talk Naija

Star Talk Naija Faith • Focus • Success. Making a difference, one step at a time.

Wasu matan daga sunyi Aure, sai su koma kamar ƴan tashe, dan Allah ku dinga gayu, Aure is not the end of the world 🤦🏻😎🫢🤷...
28/07/2026

Wasu matan daga sunyi Aure, sai su koma kamar ƴan tashe, dan Allah ku dinga gayu, Aure is not the end of the world 🤦🏻😎🫢🤷🏻🤸🏻🤣

Nagama faɗama budurwata akanta sai dai na mutu, ban gama rufe baki ba, kare ya biyo mu na gudu na barta, shine take fush...
28/07/2026

Nagama faɗama budurwata akanta sai dai na mutu, ban gama rufe baki ba, kare ya biyo mu na gudu na barta, shine take fushi dani 🏃🏻🙎🏻😎🫢😂🤣

A Wannan Zamanin Indai Kaga Mutum Kowa Yana Sonshi, Kuma Yana Zaune Da Kowa Lafiya To Munafiki Ne!~Masana.🧏‍♂️📌
30/05/2026

A Wannan Zamanin Indai Kaga Mutum Kowa Yana Sonshi, Kuma Yana Zaune Da Kowa Lafiya To Munafiki Ne!

~Masana.🧏‍♂️📌

Kafin Aure:- Ranki Ya Daɗe Yanzu Ya K**e So Ayi?Bayan Aure:- Ke Hadiza Maganarki Za'abi Ko Tawa 😏🤣💔🤌
28/05/2026

Kafin Aure:- Ranki Ya Daɗe Yanzu Ya K**e So Ayi?

Bayan Aure:- Ke Hadiza Maganarki Za'abi Ko Tawa 😏🤣💔🤌

Well done
28/05/2026

Well done

Saka nama a aljihu duniya Alaji, bazaka san haka ba inde kai me aure ne🫣🤩Mu je Garbati🧑‍🦯🚶
28/05/2026

Saka nama a aljihu duniya Alaji, bazaka san haka ba inde kai me aure ne🫣🤩

Mu je Garbati🧑‍🦯🚶

Jiya nace ta tura min hoto, wai tana aikin nama neYau ma nace ta tura min hoto, wai tana aikin nema neTo Gobe idan nace ...
28/05/2026

Jiya nace ta tura min hoto, wai tana aikin nama ne

Yau ma nace ta tura min hoto, wai tana aikin nema ne

To Gobe idan nace ta tura min tace tana aikin nama ne wani mataki kuke ganin ya kamata in dauka…??🤔🤔

Majiyoyin sun ce tsohon mataimakin gwamnan Kano, Dr. Nasir Yusuf Gawuna ya ce bai shiga NDC saboda abin da zai samu ba. ...
28/05/2026

Majiyoyin sun ce tsohon mataimakin gwamnan Kano, Dr. Nasir Yusuf Gawuna ya ce bai shiga NDC saboda abin da zai samu ba. Bayani a sashen sharhi.

Hoto: Abumus'ab J Aliyu/ Hamza Ahmed Telan Mata (Facebook)

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Star Talk Naija posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service?

Share