Phairah Farms

Phairah Farms Anything Catfish think about PHAIRAH Farms Kaduna
(3)

We are into fresh water fish farming but with keen interest on Catfish, where we produce:
- Quality Catfish Seedlings e.g Standard juveniles & Jumbo
- Quality Catfish Parent stock or Broodstocks
- Good Table size and smoking size catfish
- Well Processed Catfish
We're always open for both retail and wholesale businesses as well as consultancy services.

Barka da Sallah Mutanen Phairah farms, Allah ya bamu albarkan da ke cikin wannan rana, Allah kuma amsa ibadarmu da addu’...
27/05/2026

Barka da Sallah Mutanen Phairah farms, Allah ya bamu albarkan da ke cikin wannan rana, Allah kuma amsa ibadarmu da addu’oin mu na alkhairi. Amiin, Eid Mubarak!

26/05/2026

Earthen pond fish farming is rewarding… but it has its limitations

Every few weeks, the grasses take over again and the cleaning starts all over.

To our fellow earthen pond farmers,
How do you manage this challenge on your farm?

25/05/2026

White patches on catfish? Don’t ignore the warning signs

Early detection can save thousands of fish.

KAFIN KIFI YA FARA MUTUWA SAKAMAKON RASHIN LAFIYA, YAKAN NUNA WASU ALAMOMIKafin matsala ta yi tsanani, kifaye yawanci su...
24/05/2026

KAFIN KIFI YA FARA MUTUWA SAKAMAKON RASHIN LAFIYA, YAKAN NUNA WASU ALAMOMI

Kafin matsala ta yi tsanani, kifaye yawanci suna nuna wasu alamomi da mai kiwo zai iya gani idan an lura.

Kamar:
Raguwar cin abinci.
Rashin kuzari.
Yawan hanging.
Kumburin ciki.
Ko salibewar fatar jikinsu.

Wadannan alamomi mafi akasarin lokuta suna nuna cewa akwai matsala.

Shi yasa observation yake da muhimmanci sosai a grow-out production.

Mai kiwon da yake lura da kifinsa kullum zai iya saurin gano matsala kafin ta kai ga mace-mace, Insha Allah.

___________________________________________

BEFORE FISH START DY*NG FROM ILLNESS, THEY USUALLY SHOW SOME SIGNS

Before the problem becomes serious, fish often show certain signs that a farmer can notice with proper observation.

Such as:
Reduced feeding response.
Weakness or low activity.
Frequent hanging.
Swollen stomach.
Or damage to their skin.

Most times, these signs indicate that there is a problem.

That is why observation is very important in grow-out production.

A farmer who observes their fish regularly can quickly detect problems before they lead to mortality, Insha Allah.

24/05/2026

Behind the Scenes at Our Hatchery: The Work People Don’t Usually See.

DAYA DAGA CIKIN MANYAN KUSKUREN DA AKE YI A GROW-OUT PRODUCTION SHINE OVERSTOCKINGWato zuba kifaye masu yawa ba tare da ...
22/05/2026

DAYA DAGA CIKIN MANYAN KUSKUREN DA AKE YI A GROW-OUT PRODUCTION SHINE OVERSTOCKING

Wato zuba kifaye masu yawa ba tare da isasshen gurin kiwo da jari ba.

Mutane da yawa suna tunanin cewa yawan kifaye kai tsaye yana nufin yawan riba.

Ehh hakan zai iya zama gaskiya

Amma a gaskiya, yawan kifaye ba tare da:
Isasshen gurin kiwo ba,
Isasshen ruwa ba,
Da isasshen Jari na kula da su ba…

na iya jawo matsaloli sosai.

Kamar misalin

Rashin yin girman da yadace.
Da kuma yawaitar mutuwarsu koh cin juna.

A harkar kiwon kifi, yana da kyau ka raini daidai quantity din dakasan zaka iya basu kulawar datadace .

Saboda a mafi yawan lokuta, kifaye kaɗan da aka kula da su da kyau sun fi bada sakamako fiye da kifaye masu yawa da aka yi overstocking.

___________________________________________

ONE OF THE BIGGEST MISTAKES IN GROW-OUT PRODUCTION IS OVERSTOCKING

Which means keeping too many fish without having enough space and capital to manage them properly.

Many people believe that more fish automatically means more profit.

Yes, sometimes that can be true.

But in reality, raising a large number of fish without:
Enough space,
Enough water,
And enough capital to properly manage them…

can create serious problems.

For example:

Poor growth.
High mortality.
Cannibalism.

In fish farming, it is better to raise the quantity you know you can properly manage and give good spacing.

Because most times, a smaller number of fish managed properly performs better than too many fish kept under stressful conditions.

22/05/2026

Here’s a feeding time with our catfish fingerlings, catfish feeding is so therapeutic. Alhamdulillah.

21/05/2026

Good morning and have a blessed, peaceful day ahead insha Allah.

18/05/2026

Transfer of 4 Weeks Old Catfish Fry for Nursery Rearing

16/05/2026

Sorting catfish fingerlings is an important management practice in aquaculture. It helps separate bigger fish from smaller ones, reduces cannibalism, improves feeding efficiency, and promotes more uniform growth.

Proper sorting also reduces stress and gives weaker fingerlings a better chance to survive and grow well.
—————————————————————
Tantance kifin catfish bisa ga girman su(sorting) yana da matuƙar muhimmanci a harkar kiwon kifi. Yana taimakawa wajen raba manya da ƙanana, rage cin junansu (cannibalism), inganta cin abinci, da kuma tabbatar da girma bai ɗaya.

Haka kuma, in anyi shi yadda ya kamata kifin basu wahala ba hakan na baiwa ƙananan fingerlings damar rayuwa da girma cikin koshin lafiya.

16/05/2026

We lost over 50,000 fingerlings in just 3 days…
This is the side of catfish breeding many people never see or don’t get told.

Address

No. 24 Nuhu Aliyu Crescent Barnawa
Kaduna
800242

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Phairah Farms posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Phairah Farms:

Share

Category