31/07/2026
ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH 🤲
Ubangiji Allah SWT Yasanya ALKHAIRI Yasanya Albarka Acikin Wannan Auren Naku Yabaku Zaman Lafiya Tareda Zuri'a Ɗayyiba
Masu Niya Kuma Ubangiji Allah SWT Ya Tabbatarwa Kowa Da Abunda Zafi Zama Alkhairi 🤲 Ya Hana Haɗa Kowa Da Abokiyar/Ki Zama Na Qwarai
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲