DAL HAUSA

DAL HAUSA Domin wayar da kan Al umma

Rikici Dai Yazo Karshe, Allah Yayiwa Kowa Sakayya Da Abinda Ya Aikata lokacin Rayuwarsa Amen.
28/11/2025

Rikici Dai Yazo Karshe, Allah Yayiwa Kowa Sakayya Da Abinda Ya Aikata lokacin Rayuwarsa Amen.

ZA A KOMA A BANZA😭: Hajiya Binta Farouk ta NTA ta yi ridda zuwa addinin kiristanci.Allah ya sa mu gama lafiya.
24/11/2025

ZA A KOMA A BANZA😭: Hajiya Binta Farouk ta NTA ta yi ridda zuwa addinin kiristanci.

Allah ya sa mu gama lafiya.

RIGIMAR DUNIYA 🔥: Kafito Ka Ƙaryata Kanka Akan Abinda Kafada Cewa Muna Bawa Yan Bindiga kudi Domin Subarmu muzauna Lafiy...
23/11/2025

RIGIMAR DUNIYA 🔥: Kafito Ka Ƙaryata Kanka Akan Abinda Kafada Cewa Muna Bawa Yan Bindiga kudi Domin Subarmu muzauna Lafiya A Jihar Kaduna Nanda Sati Ɗaya, Ko Mukaika Kotu~ Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Gargadi Tsohon Gwamnan jihar Malam Nasiru Ahmad El Rufa'i Akan Kalamansa.

23/11/2025

Da Dumi Dumi 🔥: Rundunar Yan Sandan Najeriya Zata bi Gida Gida Domin Binciko Waɗanda Suke Aje Bindigogi A Hukuntasu.

04/11/2025

Kuyi Following Da Sharing Dinmu Don Allah 🤲

28/09/2025

Kaijama'a😀😁

09/09/2025
ABIN MAMAKI 🤔:: Yadda Wata Budurwa Tayita Rusa Kukan Farinciki Saboda Dawowa Jinin Al Adar Ta Bayan tsawon lokaci Kullum...
09/09/2025

ABIN MAMAKI 🤔:: Yadda Wata Budurwa Tayita Rusa Kukan Farinciki Saboda Dawowa Jinin Al Adar Ta Bayan tsawon lokaci Kullum Tana Jiran Zuwansa Baizo, Juliet Auta Yar Jihar Oyo Tayi Murna Sosai Da Ganin Jinin Al Adar ta.

DAL HAUSA ✍️

Elrufai Sam Ba Me Gidana Bane Inji Mai Girma Gwmanan Jihar Kaduna Uba SaniTinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba...
08/09/2025

Elrufai Sam Ba Me Gidana Bane Inji Mai Girma Gwmanan Jihar Kaduna Uba Sani

Tinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba,ban iya butulci ba – Gwamnan Kaduna Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya ce baya ƙarƙashin Iko ko abin koyi a siyasance daga wajen tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai Inda ya jaddada cewa manyan jagororin da s**a haskaka masa hanyar siyasa su ne Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu da marigayi lauya mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam, Cif Gani Fawehinmi.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa,da aka yi dashi inda ya ce tun a shekarar 1994 ya fara haɗuwa da Tinubu a gidan marigayi Beko Ransome-Kuti, sannan kuma ya rayu a gidan Gani Fawehinmi lokacin gwagwarmayar kare dimokuraɗiyya a ƙasa.

Uba Sani ya ce manufarsa ita ce gudanar da mulki yadda ya dace domin amfanin al’umma, ba wai dogaro da mutum ko neman tallafi daga wani tsohon shugaba ba.

Haka kuma, ya karyata zargin da ake yi wa gwamnatin sa na biyan kudin fansa ga ‘yan bindiga musamman a yankin Birnin Gwari.

Ya kara dacewa dabarun tsaro da ake amfani da su a wannan yanki sun fi karkata ne ga haɗin guiwar al’umma da hanyoyin zaman lafiya, ba wai biyan kudin fansa ba.

Gwamnan ya ja hankalin al’umma da su yi watsi da irin waɗannan jita-jita, yana mai cewa wasu ‘yan siyasa ne kawai ke yada su don neman mabambanta ra’ayi da kawo cikas ga gwamnatin sa.

Ya nemi yan Kaduna da su daina kallon tsohon gwamnan jihar Nasiru El-rufai a matsayin uban gidansa na siyasa.

TURƘASHI:: Layi Akeyi A kofar Gidanmu Tun Inada Shekaru 15 A Duniya, Allah Ya Bani Farinji Fiyeda Sauran Ƴan Uwana, Yanz...
07/09/2025

TURƘASHI:: Layi Akeyi A kofar Gidanmu Tun Inada Shekaru 15 A Duniya, Allah Ya Bani Farinji Fiyeda Sauran Ƴan Uwana, Yanzu Kuma Aure Nakeso Tunda Na Gama Jami' a Amma Duk waɗanda S**a Soni A Baya Sun Gujeni, Kutayani Addu'ar Allah Ya Bani Miji Nagari Kuma Mai Kudi~ Glory Audu Dogo Kafanchan.

Labari Da Gaskiya ✍️

Top Fans

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAL HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category