15/07/2026
Amuruka tai wa China barazanar sa mata takunkumin kaso dari 100/100 na haraji a kan kayayyaki china idan ba ta daina siyan mai daga Iran ba.
Martanin china .
Za mu sayi mai a kowacce kasa muka ga damar siya babu wanda ya isa ya hanamu.