Maryam k na'isa

Maryam k na'isa story

Dan yamadawa me ALLAH joran matasan kano baki daya SSA Jamilu Tijjani yamadawa Allah yashiga lamarinka
21/08/2026

Dan yamadawa me ALLAH joran matasan kano baki daya SSA Jamilu Tijjani yamadawa
Allah yashiga lamarinka

Congratulations HON Jamilu Tijjani yamadawaat kano pillars board member thanks You Abba gida gida
10/08/2026

Congratulations HON Jamilu Tijjani yamadawa
at kano pillars board member thanks You
Abba gida gida

09/08/2026

Zamuci gaba da bunkasa harkukin matasa da wasanni a jahar kano
Muna kira da matasan jahar kano da su jajirce
wajan qara zabar Gwamna Abba giga gida
domin acigaba da bunqasa harkar matasa da wasanni da koya musu sana'o 'i da basu jari
SSA Youths and Sports jamilu tajjani yanadawa

Royal News Media


Insha a Allah duk halinda muka sami kanmu a wancan gidan a siyasance damu da jama'ar da mu kakai sukayi bauta lungu da s...
17/07/2026

Insha a Allah duk halinda muka sami kanmu a wancan gidan a siyasance damu da jama'ar da mu kakai sukayi bauta lungu da sako ba dare barana ba sanyi ba damina Kuma da kudin mu da lokacin mu Amma akarshe aka wofantar damu duka
An raba motoci
Anraba babura
Anraba kaji
Anraba kifi
Anyi jamb
Anyi scholar ship
Naraba kayan abinci
Amma duk babu rabon jàmilu yamadawa da jama'ar sa kawai sabida Yana tare da HE eng Abba Kabir yusuf shine laifi na haka mai gida yace Dani yau kuma gashi HE Abba Kabir yusuf shine Wanda ake so araba domin gudun halaka irin ta siyasa insha Allah abinda sukayi mana shi zasu girba idan sun shigo insha Allah tunda Allah baya bacci sakon hon Jamilu Tijjani yamadawa
SSA youth and sports

Juma'at Mubarak jagoran matsan kanoJamilu Tijjani
17/07/2026

Juma'at Mubarak jagoran matsan kano
Jamilu Tijjani

23/05/2026

Sponsored
A madadin masoya SSA Jamilu Tijjani yamadawa Sonataya mai girma Gwamnan
Jahar kano Abba gida gida murnar cika shekara uku akan kujerar gwamnan kano fatan Allah yah mai mai tamana 4+4 Gwamna
Amadadin matasan jahar kano

Amadadin dandazun matasan jahar kano muna kira ga mai girma Gwamna Alh  ABBA KABIR  YUSIF  Da a baiwa Hon Jamilu Tijjani...
13/05/2026

Amadadin dandazun matasan jahar kano muna kira ga mai girma Gwamna Alh ABBA KABIR YUSIF Da a baiwa Hon Jamilu Tijjani yamadawa Commissioner a ma'aikatar matasa wasanni Domin Bunkasa harkukin matasa da wasanni a jahar kano


KANNYWOOD

SSA YOUTHS and SPORTS Jamilu Tijjani  yamadawa amanar megirma Gwamna Muhammad Rabiu Rinji Yace anan muke kuma nanne layi...
21/04/2026

SSA YOUTHS and SPORTS Jamilu Tijjani yamadawa amanar megirma Gwamna Muhammad Rabiu Rinji Yace anan muke kuma nanne layinmu

Yah Allah ka daga darajar wannan bawan naka zuwa commissioner matasa da wasani Jamilu Tijjani yamadawa abin alfaharin ma...
08/04/2026

Yah Allah ka daga darajar wannan bawan naka zuwa commissioner matasa da wasani Jamilu Tijjani yamadawa abin alfaharin matasan jahar kano

Mai taimakawa Gwamna kan harkar matasa da wasanni SSA YOUTH AN sports Hon Jamilu Tijjani Yamadawa zai kara tsunduma mata...
01/04/2026

Mai taimakawa Gwamna kan harkar matasa da wasanni SSA YOUTH AN sports Hon Jamilu Tijjani Yamadawa zai kara tsunduma matasan jahar kano sama da 400 cikin Alheri ranar asabar me girma Gwmna matasan jahar kano suna godiya kuma muna rokanka da a kara daga darajar SSA YOUTH and SPORTS bisa yadda yarikemaka matasan jahar kano

Jamilu Tijjani
Muhammad Rabiu Rinji


゚viralシ

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maryam k na'isa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category