Dan dabo TV

Dan dabo TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan dabo TV, Kano.
(1)

🎨 Digital Creator
😂 Hausa Comedy & Entertainment
🎬 Funny Videos & Interesting Content
📢 Business Advertising
💙 Follow me for more fun & entertainment
🤲 La ilaha illallah, Muhammadur Rasulullah ﷺ

28/08/2026

Assalam brk Da Juma,a Ina barara addu'ar Ku banida lfy abokai na kwanabiyyu zakujini shiru Amma insha Allahu zamudawo Da shirinmu nan Bada jimawabah 😭🙏

🔥 “THEY THOUGHT IT WAS JUST A SKELETON… UNTIL THE WHOLE ARMY STARTED MOVING! 😱💀 Wait for the last part!”                ...
27/08/2026

🔥 “THEY THOUGHT IT WAS JUST A SKELETON… UNTIL THE WHOLE ARMY STARTED MOVING! 😱💀 Wait for the last part!”

27/08/2026

HOOK (0–3s): 😱🚨 KADA KU KALLA ƘARSHEN WANNAN! BIRI YA SHIGA CIKIN MASALA! 😂🔥

CAPTION: 😂🤣 Kosongo da Biri sun sake tada hankali! Wannan karon abin ya fi na baya muni! 😭😂 Ku kalla har ƙarshe ku ga abin da ya faru! 🔥🔥

27/08/2026

HOOK (0–3s): 😱 “KADA KU KALLA ƘARSHEN WANNAN… BIRI YA SHIGA CIKIN MASALA!”

CAPTION: 😂🤣 Kosongo da Biri sun sake tada hankali! Wannan karon abin ya fi na baya… ku kalla har ƙarshe! 🔥

27/08/2026

Zuwan SU Buri turai mubiyyo anjima Da 8:00 insha Allahu

Follow Shere like comment

27/08/2026

Manya shegu sunhadu zamufara kawomu wnana Shiri nan Bada jimawabah

27/08/2026

Dan Allah asaka bawan Allah nan acikin addu'a Yan uwa bashida lfy wnana ciwon zamanine yafarmasa Wanda akekira Da. Apolo...
27/08/2026

Dan Allah asaka bawan Allah nan acikin addu'a Yan uwa bashida lfy wnana ciwon zamanine yafarmasa Wanda akekira Da. Apolo dakiyayewa

Yawan kallon mutane Da yawon taɓa Ido akuma Yanan wanake hannu Da sabulu

1) Idan bakaso takamaka kadaina yawan cudanyya Da Maicitar

2) kadaina yawan taɓa Idan ka Idan yanamaka kayykayi

3) kanawanke hannayanka Da sabulu sau uku Arana

4) kaguji hada kwano Da wandayake Da cutar Dan kaima kada kayadu kanafarajinmotsi katafi asubiti Dake kusa daku to wnana shine Allah yakara tsaremu Daga wnana cutar

26/08/2026

Tinatarwa garemu Akan rayuwar mutayau Da kullum follow Dan cigaban Shirin shere your friends like and comment 👈 Shine Kowa yaji

26/08/2026

Kowa yafadamana sunan samaya Yara amotsa 🤣🤣

Follow Dan Samu cigaba wanan zangon

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan dabo TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share