Hidor Livestock Ltd

Hidor Livestock Ltd Hidor Livestock Ltd shafi dake bayanin a fannin kiwo domin taimaka muku zuwa mataki na gaba a harkar kiwo.

KASHIN FARKO NA KARATUN HAƊA ABINCIN KAJI:Da akwai bukatar ka fara sanin abubuwan da ake bukata kafin haɗa abinci musamm...
20/07/2026

KASHIN FARKO NA KARATUN HAƊA ABINCIN KAJI:

Da akwai bukatar ka fara sanin abubuwan da ake bukata kafin haɗa abinci musamman, Abubuwan da suke samar da energy, protein, calcium da sauransu,

Misali:
1 ) Masara babban abunda take samarwa shine energy,
2 ) Waken Soya shi kuma protein ne abunda yake samarwa,
3 ) Diddigar Kifi itama tana samarda protein amma ta ɓangaren dabbobi wanda ake cewa (Animal Protein) ba iya sukenan ba akwai qarin wasu daban lissafa ba amma duk zamuyi bayaninsu nan gaba kaɗan inshallah,

Wannan sharar fage ce gundarin karatun yana tafe daki-daki, zamu bi komai ɗaya bayan ɗaya domin mu tabbatar kun fahimci komai yadda ya dace.

Aliyu Nuhu Muhammad

FARA KIWO A MATAKIN FARKO: (P1)- Ilimi- Zabar Abun kiwo- MuhalliDa fari akwai bukatar kasan menene ma kiwon shi kansa sa...
12/05/2026

FARA KIWO A MATAKIN FARKO: (P1)
- Ilimi
- Zabar Abun kiwo
- Muhalli

Da fari akwai bukatar kasan menene ma kiwon shi kansa sannan dalilin da yasa zakayi inma don riba zakayi ko kuma dan sha'awa dole kasan da wannan daga nan kuma seka san meyafi dacewa dakai domin kiwo,

Sanin menene kiwo daga farko yanada matukar muhimmanci ga makiyayi kuma daka nan zaka fara yiwa kanka alƙalanci cewa ka shiga kiwo ne donka samu kuɗi ko kuma ka shigo kiwone domin masu Day old su samu kuɗi dakai,

Bayan ka samu ilimi sai kuma kasan me yasa zaka fara harkar kiwo yanada muhimmanci shima wanda tananne zaka fahimci me ya kamata ka rike a matsayin abun kiwon ka baya ga haka akwai bukatar kayi duba akan muhallin da kake dashi domin ajiyar abun kiwon ka, misali kada kaga wani kaji 100 kai kuma gurinda kake dashi befi ya dauki guda 30 ba amma a haka zaka zuba su wannan sedai muyi maka fatan alkhairi kawai.

Allah ya taimake mu ya sanya wa dabbobin albarka.

Hidor Livestock Ltd sabon shafi wanda zai ringa kawo muku abubuwan da s**a shafi harkar kiwon tsuntsaye, Abubuwan da zam...
11/05/2026

Hidor Livestock Ltd sabon shafi wanda zai ringa kawo muku abubuwan da s**a shafi harkar kiwon tsuntsaye,

Abubuwan da zamu fi maida hankali akai sune,

1) Bada shawara ga sababbi da kuma waenda s**a dade a cikin harkar kiwo,
2) Bayani akan abunci,
3) Riga-kafi da kuma magunguna na zamani/Gargajiya,
4) Dabaru da kuma Hanyoyin samun roba me dorewa,
dama wasu karin abubuwan da zasu taimakawa ƙananan makiyaya domin inganta/ zamanatar da kiwonsu

Allah ya sanya mana albarka a kasuwancin mu🤲

Address

Kofar Dukawuya
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hidor Livestock Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category