17/01/2023
Assalamu Alaikum
Yan Uwana barkanmu da wannan Lokaci da fatan kun wuni lapiya ,
Idan baku Manta ba jiya mun fara karatu, kuma mun fara karatunne daga darasin farko , Wato Harufa da kuma yawan adadin kowane Harafi.
To yau kuma Insha Allahu zamuyi muraja'ar na jiya dinne sannan sai muci gaba, domin zata iya yuwuwa akwai wadanda basu gani ba. * A jiya mun kawo duka harufa da kuma adadinsu kamar haka :----*
ﺃ .1- ﺏ .2- ﺝ .3- ﺩ .4- ﻩ .5- ﻭ .6- ﺯ .7- ﺡ .8-
ﻁ .9- ﻱ 10-
ﻙ .20- ﻝ .30- ﻡ .40- ﻥ .50- ﺱ .60- ﻉ .70-
ﻑ .80- ﺹ .90- ﻕ .100- ﺭ .200-
ﺵ .300- ﺕ .400- ﺙ .500- ﺥ .600- ﺫ .700-
ﺽ .800- ﻅ .900- ﻍ 1000- .
Wannan Shine adadin kowane harafi kamar yadda muka fada jiya.
YADDA AKE FITAR DA ADADI
Misali sunana Muhammad: ﻣﺤﻤﺪ
ﻡ 40=
ﺡ 8=
ﻡ 40=
ﺩ 4=
Idan aka hade 40+8+40+4=92. Kunga
kenan 92 shine adadin sunan
Muhammad.
Misali na 2: ﺍﻟﻠﻪ
ﺍ 1=
ﻝ 30=
ﻝ 30=
ﻩ 5=
=5+30+30+1 66 . Adadin Allahu 66.
MU LURA DAKYAU
- Da ﻩ da ﺓ duk adadinsu daya ne
wato 5.
- da ﺀ da ﺍ suma adindinsu 1 ne.
- duk suna mai farawa da ﺍﻝ kamar
ﺍﻟﻌﺰﻳﺰ، ko ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ to ba'a aiki da
adadin ﺍﻝ.
- Suna mai farawa da ﻳﺎﻟﻄﻴﻒ، ﻳﺎﺭﺣﻤﻦ
da dai sauransu, suma ba'a aiki da
adadin ﻳﺎ .
- idan ﺍ da ﺀ sukazo a guri daya to
ana anfani da adadin dayan a zubar
da dayan. Misali sunan Aisha ana
anfani da ﻋﺎﺷﺔ ba ﻋﺎﺋﺸﺔ ba.
YADDA ZAKA GANO BURUJIN MUTUM
A na gane burujin mutum ne ta hanyoyi guda biyu,
Na farko shine ta hanyar sunan mutum da kuma sunan mahaifiyarsa, na biyu kuma ta hanyar ranar haihuwa _(date of birth)
Yanzu zamu dauki wacce ake ganowa ta hanyar sunan mutum da na mahaifiyarsa.* Yadda zakayi shine :- zaka hada adadin sunan mutum da adadin sunan mahaifiyarsa, sai ka tarasu waje daya , sai kaita cire goma sha biyu, kokuma kawai ka raba goma shafa biyu, abinda yayi
saura daga 1 zuwa 12 shine
burujinka.
Idan yayi saura:*
1. HIMLU tauraro MIRRIKH, dabi'a
NARI
2. SAURU tauraro ZAHRATU, Dabi'a
TURABI
3. JAUZA'U tauraro UDARID, dabi'a
HAWA’I
4. SURƊDAN tauraro QAMAR, dabi'a
MA'I
5. ASADU tauraro SHAMS, dabi'a
NARI