Al-Hilal Farms

Al-Hilal Farms Teach our youths to play a role in Agriculture.

10/10/2025

Last month, a young farmer in Kano lost 60% of his chickens in just 3 days. Why ? Because he didn’t know the simple natural mixtures that could have saved them, things like moringa, garlic, and neem water.

Now imagine turning kitchen ingredients into life-saving poultry medicine…

That’s exactly what I’ll teach in this 2-day class.

If you truly want to feed your birds better, spend less, and lose none,
then missing this class is not an option.

Peace out💯

May Allah accept our fasts, forgive our shortcomings, and fill our hearts with peace this Ramadan.Al-Hilal Farms
04/03/2025

May Allah accept our fasts, forgive our shortcomings, and fill our hearts with peace this Ramadan.

Al-Hilal Farms

31/12/2023

How are you going to improve your farm in 2024 ?

INSECTS ARE SO NUTRICIOUS, LERAN HOW TO PRODUCE FOR YOUR CHICKEN.
28/12/2023

INSECTS ARE SO NUTRICIOUS, LERAN HOW TO PRODUCE FOR YOUR CHICKEN.

Assalamu Alaikum.Wanne suna ake kiran wannan kazar dashi ?
25/12/2023

Assalamu Alaikum.

Wanne suna ake kiran wannan kazar dashi ?

Abinci ya zamo tashin hankali ga duk wani mai kiwo a rayuwa, idan muka kalli abincin kaji tsadar tasa har ta wuce inda m...
13/12/2023

Abinci ya zamo tashin hankali ga duk wani mai kiwo a rayuwa, idan muka kalli abincin kaji tsadar tasa har ta wuce inda muke tunani.

Kasashen da s**a cigaba sun sauka daga kan wannan layin da s**a dora kansu na cewa a nemi abincin da tsada, domin ka kiwata kaza da abinci mai tsada ba zaka kai har samun riba ba, dole sai ka nema wa kanka mafita.

Kada ku sake Companies din da muke dasu su din ga juya ku daga ku har kajin ku, ya ya kasance abinda suke so shi zaku yi, su sayar muku dan tsako da tsada, su sayar muku da abinci da tsada sannan kuma wasu daga can gefe suna zuwa kuna sayar musu da abinda kuka kiwata da araha.

Majority wadanda suke kiwon nan mata ne, sune suke da 70% ko 80% na wadanda suke kiwo, kun fara tunanin menene mafita ?

Yau, a class dinmu na bitar KIWON KAJIN GIDA, zamu ji yand ake hada ingantaccen abinci ga kajin mu, wato BALANCE DIET ba tare da an kashe kudade masu yawa ba.

Kana cikin wadanda zasu halarta ?

Al-Hilal Farmss

Barka da safiya...Idan ba kazar bature ba, wacce kaza ce zaka sayi guda Hamsin cikin sati 4 ko 6 su koma guda ashirin ?I...
08/12/2023

Barka da safiya...

Idan ba kazar bature ba, wacce kaza ce zaka sayi guda Hamsin cikin sati 4 ko 6 su koma guda ashirin ?

Idan ba kazar Hausa ba, wacce kaza ce zaka sayi guda 50 cikin watanni 4 ko 6 su zama guda dubu daya ?

Kun lura ?

Al-Hilal Farms

Barka da safiya daga Al-Hilal FarmsDaga ina kuke bin mu ?
06/12/2023

Barka da safiya daga Al-Hilal Farms
Daga ina kuke bin mu ?

Barka da safiya...Shin kunsan amfanin TOKA rayuwar kaji kuwa ?Menene amfaninta ?Yaya akw amfanin da ita ?Ku rubuta mana ...
05/12/2023

Barka da safiya...

Shin kunsan amfanin TOKA rayuwar kaji kuwa ?
Menene amfaninta ?
Yaya akw amfanin da ita ?

Ku rubuta mana amsa a comment section.

Al-Hilal Farms

Yaya zamu inganta kiwon kajin mu na Hausa ?Kajin mu ma hausa sunfi lafiya, sunfi dadi, babu wani chemical a jikinsu, san...
04/12/2023

Yaya zamu inganta kiwon kajin mu na Hausa ?

Kajin mu ma hausa sunfi lafiya, sunfi dadi, babu wani chemical a jikinsu, sannan babban abin sha'awa kasuwar su a bude take, har gida za'a zo a siya, tabbas kiwon su yana da fa'ida, musamman idan aka bi ka'idoji, in sha Allahu za'a samu alkhairi mai yawa...

Barka da safiya

Al-Hilal Farms

Address

Unguwa Uku
Kano

Telephone

+2347083203600

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Hilal Farms posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share