Tijjani Abubakar

Tijjani Abubakar special ram meats, kitchen, cow, etc

وَقُلِ الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي لَمْ يَتَّخِذْ وَلَدًا وَلَمْ يَكُنْ لَهُ شَرِيكٌ فِي الْمُلْكِ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ وَلِ...
07/07/2024

وَقُلِ الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي لَمْ يَتَّخِذْ وَلَدًا وَلَمْ يَكُنْ لَهُ شَرِيكٌ فِي الْمُلْكِ وَلَمْ يَكُنْ لَهُ وَلِيٌّ مِنَ الذُّلِّ ۖ وَكَبِّرْهُ تَكْبِيرًا
1 Muharram 1446 A H

_*Kasan Wanda Zaka Faɗawa Matsalolin Ka A Rayuwa, Domin Wani Zai Saurare Matsalolin Ka, Domin Ya Tafi Gaba Ya Faɗa, Wani...
07/07/2024

_*Kasan Wanda Zaka Faɗawa Matsalolin Ka A Rayuwa, Domin Wani Zai Saurare Matsalolin Ka, Domin Ya Tafi Gaba Ya Faɗa, Wani Kuma Zai Ajiye Domin Gaba Ya Samu Abinda Zai Faɗa Maka Idan Kuka Same Saɓani, Don Haka Kayi Takatsan-tsan Matuƙa Kafin Ka Faɗawa Wani Matsalolin Ka.👌

ABIN DA SUKE FADA A BAYAN IDON👁️ KA IN GASKIYA NE ZASU FADA A GABAN KA.
01/07/2024

ABIN DA SUKE FADA A BAYAN IDON👁️ KA
IN GASKIYA NE ZASU FADA A GABAN KA.

23/05/2024

Address

Gwarzo Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjani Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share