AHI Kitchen

AHI Kitchen Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHI Kitchen, Food & Drink, Abdullahi Wase Road Satatima Kano Municipal, Kano.

Ina masu Biki ko suna ko taro na musamman AHI KITCHEN na kawo muku kayan makulashe kala kala Muna nan a Kano km Muna zuw...
08/05/2026

Ina masu Biki ko suna ko taro na musamman AHI KITCHEN na kawo muku kayan makulashe kala kala Muna nan a Kano km Muna zuwa ko ina in an kira mu a Nigeria

29/01/2026
Assalamu alaikum*AHI Kitchen*Mai kayan dadi tande-tandeda lash-lashe ya kuma gwangwaje ku da nau'o'in kalolin na Lemo na...
18/02/2025

Assalamu alaikum

*AHI Kitchen*
Mai kayan dadi tande-tandeda lash-lashe ya kuma gwangwaje ku da nau'o'in kalolin na Lemo na roba da na kwali hade da wanda zaa ka gauraya da ruwa a sha a ji dadi dan yin azumi cikin kwanciyar Hankali da kuma jin dadin, kalolin leman sai wanda ya gani akwai:
Lemokan kamfanin 7up da kuma 5alive
Bevi Mix da kalolinsa
Tiara da kalolinsa
Fresh da kalolinsa
Duk a farashi me rahusa kai da ke da ku da su ku garzayo AHI Kitchen dan san daddanan kamshi da dandano na abarna da zobo da kankana da tuffa da duk wani nau'i na kayan Marmare
Za ku iya neman mu a wannan lamba:👇🏽
*08165679597*

*AHI KITCHEN*Assalamu alaikum 'yan uwa  Wannan kamfani me suna a sama ya kuma gwangwaje ku da wasu sabbin abubuwa da bai...
10/02/2025

*AHI KITCHEN*
Assalamu alaikum 'yan uwa Wannan kamfani me suna a sama ya kuma gwangwaje ku da wasu sabbin abubuwa da bai kawo a baya yanxu haka mun tanadar muku *Aya me sikari* * a mazubi me tsafta da inganci tare da kawo muku *kwakumeti dinkulalliya me madara* da me gari duka a farashi me rahusa ku dai ku tutibeni a👇🏽
*AHI KITCHEN 08165679597*

Address

Abdullahi Wase Road Satatima Kano Municipal
Kano
700282

Opening Hours

Monday 10:00 - 21:00
Tuesday 10:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 17:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 00:00 - 18:00
Sunday 00:00 - 18:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHI Kitchen posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category