Muryar kanawa

Muryar kanawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryar kanawa, Grocers, Kwanar jaba, Kano.

Guzuri Domin Angwaye 😊LADUBBA HUDU DA MAFI YAWAN ANGAYE SUKE MANTAWA DASU A DAREN ANGANCI💞Kasancewar yanzu cikin 'yan kw...
20/04/2025

Guzuri Domin Angwaye 😊

LADUBBA HUDU DA MAFI YAWAN ANGAYE SUKE MANTAWA DASU A DAREN ANGANCI💞

Kasancewar yanzu cikin 'yan kwanukan nan ana yin aure sosai yasa naga yakamata na dan yi dan takaitaccen rubutun da ya kunshi ladubban ranar anganci domin tunatarwa ga angwayen mu.

Ladubban sune kamar haka:

1. SHIGA DAKIN AMARYA DA WANI ABUN MOTSA BAKI😋

Anso ga ango a yayin da zai ciga inda amaryar sa ya ciga da wani abun shi Koh sha, Saboda hadisin Asma'u bint yazid wacce tace:

Itace ta shirya Nana Aisha kuma ta raketa dakin ta daren angancin ta da s**a je Annabi s,a,w ya shiga da Madara yabata tasha😋💞

2. AZA HANNU AKAN GOSHIN AMARYA AYI ADUA.

Yakamata ga ango a lokacin da ya shiga gun amaryar sa ya aza hannun sa akan goshin ta yayi aduar da Annabi s,a,w yakoyar yace:

اللهم إني أسألك من خيرها وخير ما جربتها عليه وأعوذ بك من شرها وشر ما جبلتها إليه.

3. SALLOLIN NAFILA RAKA'A BIYU TARE

Anso ga angwayen suyi sallolin nafila raka'a biyu tare, sannan suyi adua s**e:

اللهم بارك لي في أهلي ، وبارك لهم في، أللهم اجمع بيننا ما جمعت بخير، وفرق بيننا إذا فرقت إلى خير.

4. ADDU'A KAFIN SADUWA DA IYALI

Annabi s,a,w yace : idan mutum yakaranta wannan aduar a yayin saduwa da iyalin sa, idan har Allah ya nufesu da samun haihuwa a saduwar toh shaydan bazai cutar da yaron ba.

Adduar itace:

بسم الله، اللهم جنبنا الشيطان، و جنب الشيطان ما رزقتنا.

Alhamdulillah, abinda ya sawwaqa kenan daga gareni.

Ina rokon Allah yasawa aurarrarkin mu albrk, ya kuma horewa wadanda basuda hanyar da zasu bi domin suyi😍🤲

Muryar kanawa NE ke mgn Yan uwana samari Yakamata mutashi tsaye mufito zanga zanga na nuna Rashi goyan bayan MU na furic...
18/04/2025

Muryar kanawa NE ke mgn Yan uwana samari Yakamata mutashi tsaye mufito zanga zanga na nuna Rashi goyan bayan MU na furici da shugaban kasar mu yayi akan annabi bamu Yadda sai ya saukar daga Mulki Shi bamayi hk matasa koh kun manta ne kwanaki Baya aka kashe mn mafarauta basuji Basu gani hk abin yasha ruwa in mafarauci ya cancanci kisa Dan anganshi da bingagar farautashi kuma sai ace wnn yayi batanci da annabi baza akashe Shi ba toh wlh wnn abin da damu ba

Address

Kwanar Jaba
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar kanawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category