Real Poultry Farms NG

Real Poultry Farms NG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Poultry Farms NG, Food & Drink, No122 Yankaba Kano city Nigeri, Kano.

Real Poultry Farms NG is your trusted source for quality poultry products, practical farming tips, and local agribusiness support across Nigeria. 🐔🇳🇬

We’re committed to helping poultry farmers and consumers connect, grow, and succeed — one egg and one

Good day guys
11/08/2026

Good day guys

10/08/2026
06/07/2026

God is greates
Everyday Chicken Farmer

INJIN BUGA KUDIBasai da inji (incubator zaka iya yin kinkisa ba.Kana iya amfani da kajin gida wajen samun day old masu l...
01/07/2026

INJIN BUGA KUDI
Basai da inji (incubator zaka iya yin kinkisa ba.
Kana iya amfani da kajin gida wajen samun day old masu lafiya.

An incubator is not just a machine—it is an opportunity to turn fertile eggs into profit. Hatch, raise, and sell smart! 🐣🥚

KANA BUKATAN KUDI?Kabar shawara, ka fara kiwo yanzu Koda Babu yawa. Akwai alfano da arziki mai tarin yawa aciki, zaka sa...
30/06/2026

KANA BUKATAN KUDI?

Kabar shawara, ka fara kiwo yanzu Koda Babu yawa. Akwai alfano da arziki mai tarin yawa aciki, zaka samu wanima ya samu.

Thinking of investing in agriculture? Poultry farming remains one of the fastest ways to generate regular income when managed properly. 💰🐓

CUTAR MURAR TSUNTSAYECutace da take k**a kaji, zabi, Agwagi, Talo-talo  kai harma da Awaki da shanu. Wasu lokutan har Mu...
29/06/2026

CUTAR MURAR TSUNTSAYE

Cutace da take k**a kaji, zabi, Agwagi, Talo-talo kai harma da Awaki da shanu. Wasu lokutan har Mutane takan k**awa idan ayi sakaci. Tana da wahalar magani kuma takan janyo asamai yawa ga dabbobi da stuuntsaye. Babbar hanyar maganceta shine rigakafi.

Bird flu is a reminder that biosecurity is not optional. Keep visitors away, disinfect regularly, and protect your flock. Prevention is always cheaper than treatment. 🛡️🐔

SHAWARA KYAUTABa sai ka tara manyan kudade ne zakayi nima da kiwoba. Ka fara da kadan ka samu kwarewa, zaka ka girma sos...
29/06/2026

SHAWARA KYAUTA
Ba sai ka tara manyan kudade ne zakayi nima da kiwoba. Ka fara da kadan ka samu kwarewa, zaka ka girma sosai cikin karamin lokaci.

Don't wait for millions to start poultry farming. Start small, learn fast, and grow steadily. Every big farm was once a small flock. 🌱🐣

ME YAKE HANA NAMIJIN  TALO-TALO BARBARA? Idan Namijin Talotalon ka  baya taki wato Barbara, zai iya kasancewa daya daga ...
28/06/2026

ME YAKE HANA NAMIJIN TALO-TALO BARBARA?

Idan Namijin Talotalon ka baya taki wato Barbara, zai iya kasancewa daya daga cikin wadannan dalilai.

1) KURUCIYA: idan Talotalon ka bai balaga ba duk girman jikinshi baza kaga yana barbara ba, dole ayi hakuri lokacinshi yayi

2)TSUFA: Idan Talo-talo tsofone wato mai yawan shekaru, shima zakaga bashi da kuzari wajen taki (Barbara).

3)JINYA: Jinyoyi da yawa k**ar mura da tsutsar ciki na daga cikin ababuwan da suke hana Talo-talo barbara.

4)KIBA: Idan Talo-talo ya tara nama da kitse, tofa sai bazai yi barbara ba. Koda kuwa zaka kowo mai mace gaban zai kalletane ya wuce.

SHAWARA: Dukan mai bukatar Kwan Talo-talo mai fertility a Gidan gonarshi to ya nemi baligin Talo-talo, mai lafiya, kuma karka bari ya tara kitse. Sannan idan ya TSUFA ka saidashi ka kawo matashi.
Everyday Chicken Farmer Everyone Products

Every egg tells a story of proper care. Treat your birds well, and they will reward you with consistent production. 🥚✨" ...
28/06/2026

Every egg tells a story of proper care. Treat your birds well, and they will reward you with consistent production. 🥚✨"

Healthy birds don't happen by chance—they happen through good management. Clean water, quality feed, and a clean environ...
28/06/2026

Healthy birds don't happen by chance—they happen through good management. Clean water, quality feed, and a clean environment are the secrets to a successful poultry farm. 🐔💚


Address

No122 Yankaba Kano City Nigeri
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Poultry Farms NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share