Nagidan Soja

Nagidan Soja Mu zabi 🗳️ Dr. Barau I. Jibrin Maliya Amatsayin Gwamnan Kano In Sha Allah Da Alkairi ✌️✌️

  DSP BARAU MALIYA yayi mana komai kuma yana kanyi
23/07/2026

DSP BARAU MALIYA yayi mana komai kuma yana kanyi

Wlh mu yanzu ma muka fara son DSP BARAU I JIBRIN MALIYA saboda mu munsan irin kokarin dayake.
23/07/2026

Wlh mu yanzu ma muka fara son DSP BARAU I JIBRIN MALIYA saboda mu munsan irin kokarin dayake.

Alhamdulillah Ayau Litinin, 29/06/2026 An ƙaddamar da ginin Masallacin Juma'a a garin Balloda da ke Ƙaramar Hukumar Damb...
29/06/2026

Alhamdulillah Ayau Litinin, 29/06/2026 An ƙaddamar da ginin Masallacin Juma'a a garin Balloda da ke Ƙaramar Hukumar Dambatta wanda Mai Girma Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa DSP Dr. Barau I. Jibrin Maliya PhD CFR ya ɗauki nauyin ginawa ƙarƙashin jagorancin Special Adviser na Gwamnan Jihar Kano Hon Ado Rabiu Danbayero Danbatta tare da Alhaji Yahaya Soja Gandawa

Al'ummar garin Balloda sun bayyana matuƙar farin cikinsu da godiyarsu bisa wannan babban aikin alheri tare da yabawa Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin bisa irin gudummawar da yake ci gaba da bayarwa wajen bunƙasa addini da ci gaban al'umma.

Address

Kano State Dambatta LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nagidan Soja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category