Dan'aisa Business links

Dan'aisa Business links Dan'aisa business links, dealers in all kind of provisions

Wannan abu dai akwai sihiri a ciki
21/05/2026

Wannan abu dai akwai sihiri a ciki

IDAN BAKA DORA KASUWARKA A YANAR GIZO BA, KANA DAF DA KA DAINA CINIKIHoto na 1-4 duk sun nuna yanda muka tattauna kasuwa...
17/05/2026

IDAN BAKA DORA KASUWARKA A YANAR GIZO BA, KANA DAF DA KA DAINA CINIKI

Hoto na 1-4 duk sun nuna yanda muka tattauna kasuwa da customer...
Amma nasan za kuyi mamaki idan nace daku duk amsar da kuka gani bani na bayar ba fasahar zamani ce ta "AI"...

Abun nufi a yanzu haka idan kana son kaya a wajena za ka iya shiga whatsapp ka rubuta abin da ka ke so ya hada lissafi kuma ya baka account number ka tura kudi ko wayata tana hannu na ko bata hannu na...

Kasuwancin yanar gizo fa shi ne zau mamaye kowacce irin kasuwa. Nan da wNi lokaci sai kowa ya daina fita kasuwa, wannan ne ma yasa kullum nake kokarin mayar da hankali na wajen gina kasuwa ta a online...

Me kake jira baka dora kasuwarka a yanar gizo ba

Masu hali da burin yin sadakatul jariya ga dama ta samu...Glub 3 da fanka daya ta sama ko standing...Za ka iya siayawa m...
11/05/2026

Masu hali da burin yin sadakatul jariya ga dama ta samu...

Glub 3 da fanka daya ta sama ko standing...
Za ka iya siayawa masallaci ko islamiyyar unguwarku

Da fanka 90,000
Babu fanka 55,000

Authorised Distributors of Mr. Big Chef Food Limited. Online vendors are welcomeMuna dillancin kayan kamfanin Mr. Big Ch...
11/05/2026

Authorised Distributors of Mr. Big Chef Food Limited. Online vendors are welcome

Muna dillancin kayan kamfanin Mr. Big Chef foods limited, domin masu siyan daya ko sari...

Yan sabalan da masu online businesses mauna basu kaya cikin farashi mai kyau wanda kow a zai karu.
Sai kunzo

'aisa business links
Kasuwar singa Kano
08093446463
08037998087

03/05/2026
Travos biscuits comes in different flavors13,500 carton1500 packContrnts 10×10=100 pieces
11/03/2026

Travos biscuits comes in different flavors

13,500 carton
1500 pack

Contrnts 10×10=100 pieces

Address

Niger Street
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan'aisa Business links posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share