Adams elder

Adams elder Hello I'm adam from kebbi state nigeria

03/09/2025

Alhamdilillah

Shin da kaga wanna photo minene yazo maka a rai
28/11/2024

Shin da kaga wanna photo minene yazo maka a rai

27/11/2024

Alhamdillah

26/11/2024

💎🔍 Babban Burin mu shine matasa su samu gogaro ta hanyar Facebook InShaAllah📌⚪

26/11/2024

💎💸Mutanen da ke son yin harkar nan ta FACEBOOK MONETIZATION kuma basu da Followers a profile ko Page din su.🤔

To a shawarce ku nemi wani Page mai lafiya koda baida Mabiya da yawa sosai ku saya sai ku rene shi ta hanyar aiki tukuru InShaAllah za'a yi nasara.🤝📌

25/11/2024
16/11/2024

💎Akwai dunbi Alkhairi a wannan harka ta Facebook monetization daga nan zuwa sabuwar shekara 2025.🔱

Abinda ya kamata shine mu dage da aiki tukuru da bin dokokin Facebook sannan mu nemi Followers da Views. ✌️

Allah ya taimake mu.🤝

Azo a hau Vespa, ga sauri, ba shan mai, ga kuma sauƙin haɗari, duka a N515 kacal!!!February, 1976.
13/11/2024

Azo a hau Vespa, ga sauri, ba shan mai, ga kuma sauƙin haɗari, duka a N515 kacal!!!
February, 1976.

🚨📌Duk lokacin da ka ga irin wannan ya bayyana a Page/profile dinka to wallahi kana cikin Alherin dumu dumu.👀Ku cigaba da...
13/11/2024

🚨📌Duk lokacin da ka ga irin wannan ya bayyana a Page/profile dinka to wallahi kana cikin Alherin dumu dumu.👀

Ku cigaba da aiki me kyau,sunata rabawa,kuma 2025 mutane sababbi zasu fara samu,amman ya danganta da lafiyar page/profile dinka.
Daboda haka a dena ragabza,a bi dokar community standards a zauna lafiya kuma a samu monetization

💎📌Zuwa sabuwar shekara ta 2025 FACEBOOK zasu sabunta dokoki ka'idojin COMMUNITY STANDARD ta yadda mutane zasu kiyaye dok...
13/11/2024

💎📌Zuwa sabuwar shekara ta 2025 FACEBOOK zasu sabunta dokoki ka'idojin COMMUNITY STANDARD ta yadda mutane zasu kiyaye dokokin Facebook dan haka kuci gaba da aiki da account din ku yadda ya dace.💥

It's all available now
21/10/2024

It's all available now

Address

No 10 Old Prision Road Kofar Kola

Telephone

+2347043377687

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adams elder posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adams elder:

  • Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service?

Share