Bin Hassan kumo

Bin Hassan kumo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bin Hassan kumo, Grocers, Kumo pilot, Kumo.

21/08/2026
šŸ“¢ SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Wa’azin Juma’a na Musamman šŸ•ŒA madadin Kungiyar JIBWIS Akko LGA, Gombe State, ʙarʙashin ja...
21/08/2026

šŸ“¢ SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Wa’azin Juma’a na Musamman šŸ•Œ

A madadin Kungiyar JIBWIS Akko LGA, Gombe State, ʙarʙashin jagorancin Sheikh Yauta Abubakar Kumo, ana gayyatar ɗaukacin ’yan uwa Musulmai zuwa gagarumin wa’azin ʘaramar Hukumar Akko LGA.

šŸ“ Wuri: Masallacin Karofi, Anguwar Waziri Malle
šŸ“… Yau Juma’a
ā° Lokaci: Bayan Sallar Isha’i, ʙarfe 8:00 na dare, In Shaa Allah.

Muna kira ga ɗaukacin al’ummar Musulmai da su halarta domin amfana da wannan babban wa’azi.

Allah Ya sa mu dace, Ya ba mu ikon halarta, Ya kuma sanya albarka a cikin wannan zama. Amin. 🤲

JIBWIS KUMO šŸ•Œ

Address

Kumo Pilot
Kumo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bin Hassan kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category