sarkin yakin Danmadamin Fika

sarkin yakin Danmadamin Fika is all about A.U.M foundation
the hard work of danmadamin fika cherity, helping student.in
potiskum

Kukan kurciya jawabine gamai hankali,Shahararran Dan kongilan Nan na jahar yobe.wato Alhaji umaru Abdulmalik C.E.O na co...
25/02/2026

Kukan kurciya jawabine gamai hankali,
Shahararran Dan kongilan Nan na jahar yobe.wato Alhaji umaru Abdulmalik
C.E.O na company A.U.M, world class,Kuma mamallakin A.U.M foundation
Yana Mai Mika wa daukacin Al ummar jahar yobe,saqon barka da shanruwa.allah ya karbi ibadunmu

A leader by example
23/02/2026

A leader by example

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah!!!!     Yau kuana biyar(5)kenan a Ramadan, maigirma danmadamin fika,Kuma CEO n...
23/02/2026

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah!!!!
Yau kuana biyar(5)kenan a Ramadan
, maigirma danmadamin fika,Kuma CEO na (A.U.M) multilink, kuma shine founder na( A.U.M) foundation Alhaji umaru Abdulmalik ,nacikaba da dau karhanlin alummar zone B, wajen taimakawa,gajiyayyu ,marassaqarfi,maza damata ,kowa nafarin ciki.dukdakasancewarsa dankasuwane .bashida office,ko wata kujera tasiyasa.amma mu Al ummar zone B. Muna maraba da samunka acikinmu.

Bancirawa kowa hula indai abangaren kongila ne, ajaharmu ta yobe dama  makota.mundau number ta daya .Waje afada acika,ai...
22/02/2026

Bancirawa kowa hula indai abangaren kongila ne, ajaharmu ta yobe dama makota.mundau number ta daya .
Waje afada acika,ai ki Mai inganci.ba dukuduku,ba delay, bajeka kadawo,
sai company Mai gidanmu.
Alhaji umaru Abdulmalik (A.U.M.)
Construction company LTD,.

Kaga dattijo mutumin kirki,uban talakawa.Dan kongila daya tilo Maitaimakon dubu. a jaharmu ta yobe Ina go nin Wani ganaw...
21/02/2026

Kaga dattijo mutumin kirki,uban talakawa.
Dan kongila daya tilo
Maitaimakon dubu. a jaharmu ta yobe
Ina go nin Wani ganawa .Kai kadai kayya
Alhaji umaru Abdulmalik
The founder of A.U.M foundation.

Aiki game qareki Maigirma danmadamin fikaYa waiwayo yanmakaranta Yaranmu daga yanzu kundai zama a kasa a azuzuwanku .
20/02/2026

Aiki game qareki
Maigirma danmadamin fika
Ya waiwayo yanmakaranta
Yaranmu daga yanzu kundai zama a kasa a azuzuwanku .

20/02/2026
Yobe 001 tareda maigidan mu danmadamin fika
20/02/2026

Yobe 001 tareda maigidan mu danmadamin fika

Maigirma danmadamin fika  namuku barka da shanruwa
20/02/2026

Maigirma danmadamin fika namuku barka da shanruwa

Kadan dagacikin ayyukan Danmadamin fika .kenan anan cikin garin potiskum.masha allah maigidan mu maganin kukanmu
20/02/2026

Kadan dagacikin ayyukan
Danmadamin fika .kenan anan cikin garin potiskum.
masha allah maigidan mu maganin kukanmu

Address

Ari-kime Dogonini Word Potiskum
Potiskum
NIL

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sarkin yakin Danmadamin Fika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category