Pi KYC

Pi KYC Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Pi KYC, Grocers, Hausawa asibiti word bakinyan tandari, Potiskum.

KADA MU SAKI LAYIBa magana ce ta Izala da Ɗariqa ba.Ba magana ce ta hukuncin neman taimakon wanin Allah ba.Magana ce ta ...
09/04/2023

KADA MU SAKI LAYI

Ba magana ce ta Izala da Ɗariqa ba.
Ba magana ce ta hukuncin neman taimakon wanin Allah ba.

Magana ce ta kwaɓa zance da magana gatsau ga Janabin Manzon Allah SallalLahu AlaiHi wa AliHi wa sallam

Duk mai irin wannan kwaɓar bashi da magabaci sai Zul khuwaisirah

RAMADAN TAFSIR CLOSING DAY!🥰Kai tsaye daga babban masallacin jumma a dake Abuja inda maulana Prof. Ibrahim Maqari  (H) y...
06/04/2023

RAMADAN TAFSIR CLOSING DAY!🥰

Kai tsaye daga babban masallacin jumma a dake Abuja inda maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ya rufe karatun tafsirin Alqur'ani da yake gabatarwa duk shekara saboda wasu dalilai na uziri yana bada haƙuri ga masoya da mabiya masu sauraron karatun

Allah ya amfanar damu abinda mukaji Allah ya saka masa da Alkhairi ya ƙara masa lfy da tsawon rai Allah ya kaimu shekara mai zuwa 🙏

06/04/2023

Allhamduliliah ala kul
Li kalin shukuran lillah

Address

Hausawa Asibiti Word Bakinyan Tandari
Potiskum

Telephone

+2349064129705

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pi KYC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pi KYC:

Share

Category