Rigan Fulani Community Forum

Rigan Fulani Community Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rigan Fulani Community Forum, Grocers, Rigan Fulani Behind Unity Model School Potiskum, Potiskum.

Indai Har Kana juya Dokiyar Mutane a Matsayinka na Dan Siyasa a kowane mataki ko matsayi, ko kuma kana Son yin Takara Do...
11/08/2025

Indai Har Kana juya Dokiyar Mutane a Matsayinka na Dan Siyasa a kowane mataki ko matsayi, ko kuma kana Son yin Takara Don Samun Kujerar Sisaya,

To Katabbatar dacewa Dole a Zage ka, Dole A Chacchakeka, Dole a Soke ka, kuma Dole Jama’a su Tambayeka meye kayi Da Dukiyarsu! Shine Abunda ake nufi da Mulkin Demokradiya!

Idan Har kasan baka son Zagi ko Kuma bazaka iya jure s**a ba, Kujerar Siyasa ko Mukamin Siyasa bai Dace da kai ba! Ka Hakura kayi gefe kawai!!!

Kusani cewa, Dukiyar Al’ummace a Baku Amana da kuma yadda ( Trust) Don kuyi musu Aiki , Don Jin dadinsu, Tsaronsu da walwalarsu,

Ba Guminku bane, ba Wahalarku bane. Kune da kanku ku ka roki jama’a su zabeku, Babu wanda ya Tilsataku !

Babu yadda zaku Doki mutum kuma ku Hana shi Kuka.

Dole sai an Soke ku!! Kuma ku daina anfani da Yan sanda ko wasu jami’an tsaro kuna k**a waenda s**a Suke ku!

Suke ya zama Dole, idan baka so kayi gefe!

28/07/2025

Rigan Fulani Community Forum

Address

Rigan Fulani Behind Unity Model School Potiskum
Potiskum

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rigan Fulani Community Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category