Arewa Bukka

Arewa Bukka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Bukka, Food Delivery Service, Rigachikun.

Catering Services
food delivery services
indoor and outdoor services
office/school/home lunch packs
African and intercontinental dishes
Northern dishes, chops and drinks

10/04/2026

Ina masu fama da diabetes, wannan naku ne.

Fatan kabewa da wake da veggies

Idan kana kasuwanci, amma baka samun customers… akwai abinda kake yi ba daidai baGaskiya ita ce…Ba koyaushe matsalar tan...
10/04/2026

Idan kana kasuwanci, amma baka samun customers… akwai abinda kake yi ba daidai ba

Gaskiya ita ce…
Ba koyaushe matsalar tana cikin kayanka bane.

Wani lokacin matsalar tana cikin yadda kake siyarwa.

Kana iya samun:
✔️ Kyakkyawan product
✔️ Farashi mai sauƙi
✔️ Kyakkyawan niyya

Amma har yanzu… babu sales.

Me yasa?

Saboda:

❌ Baka bayyana darajar abinda kake siyarwa ba
❌ Kana posting ne kawai, ba ka jan hankalin mutane ba
❌ Baka gina amana da audience dinka ba
❌ Kana magana ne da kowa, ba tare da target ba

Ka fahimta 👇
Mutane ba sa siya saboda sun gani… suna siya ne saboda sun yarda.

Idan baka sa su:
👉 Su ji dadin ganinka
👉 Su yarda da kai
👉 Su fahimci amfanin kayanka

To za su wuce… su siya a wurin wani.

Abin da ya kamata ka fara yi yanzu:

✔️ Nuna aikinka a kai a kai (consistency)
✔️ Ka rika bada value, ba siyarwa kawai ba
✔️ Ka rika magana da zuciyar customers dinka
✔️ Ka nuna shaida (reviews, results, behind the scenes)


Juma’a Mubarak 🤍Allah Ya karɓi ibadunmu,Ya yafe mana zunubanmu,Ya biya mana bukatunmu na alkhairi.Kada ku manta da yin s...
10/04/2026

Juma’a Mubarak 🤍

Allah Ya karɓi ibadunmu,
Ya yafe mana zunubanmu,
Ya biya mana bukatunmu na alkhairi.

Kada ku manta da yin salati ga Annabi (SAW) 🤲

Daga Arewa Bukka — muna yi muku fatan alkhairi 🌙

Eid is almost here! 🌙✨Make your celebration sweeter with our delicious homemade snacks.Perfect for guests, family, and g...
17/03/2026

Eid is almost here! 🌙✨
Make your celebration sweeter with our delicious homemade snacks.
Perfect for guests, family, and gifts.

📌 Chin chin
📌 Samosa
📌 Spring rolls
📌 Doughnuts
📌 Shawarma
📌 Meat pie
📌 Small chops
📌 And more!

Place your orders now before Eid rush begins.
📞 Send a DM or WhatsApp/ Call to order on 08065334816

05/03/2026

Vegetable Rice

05/03/2026

Stir fry cous cous

Spaghetti or Macaroni
05/03/2026

Spaghetti or Macaroni

A or B
05/03/2026

A or B

Ina maku fatan Alheri
05/03/2026

Ina maku fatan Alheri

Asha Ruwa lafiya
05/03/2026

Asha Ruwa lafiya

05/03/2026




Address

Rigachikun
800102

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 18:00
Friday 08:00 - 18:00
Saturday 08:00 - 18:00
Sunday 08:00 - 18:00

Telephone

+2349024407858

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Bukka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Bukka:

Share