Kano Ta Rumfa

Website

Kano Ta Rumfa Bismi-Allahi. this page is created based on update about the unveiled ancient history of great ancestors of Hausa's muslim Sarakuna.

16/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleima Last Born, Sanusi Ibrahim, Ubaidullah Ali, Naxee Muss, Isiya Ali, Aliyu Abubakar Ibrahim, Bilya Yusif, Alle Mamee, Sani Abdullahi

05/09/2026

wannan qadiyar ta kidnapping tasaka bahaushe yafara tunanin waye shi. Yanzu yagano cewar yajima amatsayin bawa.

05/09/2026

Sultan Ali Yaji (wanda ake kira Ali Yaji ibn Tsamiya) ɗaya ne daga cikin fitattun sarakunan Kano a tarihin Daular Hausa tun kafin jihadin Shehu Usman Ɗan Fodio.
Ga cikakken bayani a taƙaice da tushen ilimi:

👑 Sunan cikakke:

Sarkin Kano Ali Yaji dan Tsamiya
(Ya yi mulki kimanin 1349 – 1385 A.D.)

🏰 Asalin sa da lokaci:

Ali Yaji ya fito ne daga Gidan Bagauda — wato zuriyar Bayajidda ta Kano. Mahaifinsa shi ne Tsamiya dan Wata, wanda shi ma ya yi mulki kafin shi.
Ya zama sarkin Kano na 13 a jerin sarakunan da ke cikin Tarihin Kano Chronicle, wato kundin tarihi da aka rubuta a karni na 19 (amma yana da tushe daga baka).

☪️ Matsayinsa a tarihi:

Ali Yaji yana daga cikin sarautu mafi muhimmanci a tarihin Kano, domin:

Shi ne sarkin da ya kawo addinin Musulunci a hukumance zuwa cikin masarautar Kano.

Ya yi yaki da malaman tsafi da s**a fi rinjaye a wancan lokacin.

Ya rushe gidan tsafi na Tsumburbura, wanda shi ne cibiyar bautar gargajiya ta Kano kafin Musulunci.

Daga nan ne Musulunci ya fara zama addini na gwamnati a Kano — kafin jihadin Fulani da s**a zo daga baya.

⚔️ Jihadi da ya yi (jihadin tsumburbura):

Ya kira malamai daga Wangara (Ghana/Mali) da kuma wasu daga Bornu don taimakonsa wajen yada Musulunci.

Ya umarci jama’a su karɓi Musulunci, wanda ya haifar da yaki tsakanin Musulmai da masu bautar gumaka.

Bayan nasararsa, ya kafa dokokin Musulunci a Kano, ya gina masallatai, kuma ya kafa alkalai (judges) don gudanar da shari’a.

📜 Tarihi da Tushen Rubuce:

“Kano Chronicle” — wanda ya ce:

“Ali Yaji ibn Tsamiya fought the priests of Tsumburbura and destroyed their shrine. From that day, the people of Kano became Muslims.”
(Palmer’s translation, Journal of the Royal Anthropological Institute, 1908)

“Sudan of the Arabs” (Ibn Saʿid al-Maghribi, 13th century) da kuma “Tārīkh al-Fattāsh” da “Tārīkh al-Sudān” sun yi nuni da yaduwar Musulunci daga Mali zuwa Hausaland, wanda ya dace da lokacin mulkinsa.

Malamai kamar Prof. M.G. Smith, H.R. Palmer, da A.H. Masudi

04/09/2026

Ni Bahaushe zalla, kuma Musulmi. Amma ba kowane Musulmi ba ne ɗan’uwana. Gaskiya Fulani-bandits ba ƴan’uwana ba ne…

Ba na auna ƴan’uwantaka da addini ko kabilar mutum, Ɗan’uwana shi ne wanda ya kasance mutumin kirki, bai cutar da kowa, yana amfanar jama’a, ko wane addini ka ke___walau Kirista, ko bayahude(jews), ko Buddhist, ko kai ba theist ba ne Ba ruwana da addini ko akidarka.

Kasancewarka mutum mutumin kirki shi ne mafi mahimmanci a gare ni fiye da kasancewarka ɗan addina ko akidata.

Ka dade ba ka bauta wa kunkuru ba, ka fiye mani Fulani bandits da masu goya masu har da malaman ciki.

Irin su gumi ba yan'uwana ba ne.. kai ka yarda yan'uwanka ne???

Ibrahim Gamji

04/09/2026

kuzo ku ga masu arzikin kasar Hausa�

Mujaddadin aikin fodi,,..😀 hausawa ku fito muce musu cass.
03/09/2026

Mujaddadin aikin fodi,,..😀 hausawa ku fito muce musu cass.

yanzu mu hausawa kenan sai de ake ci da rabon mu? akame mu a biya fansa, kashe a ki daukan mataki, ayi anfani da nu asam...
02/09/2026

yanzu mu hausawa kenan sai de ake ci da rabon mu? akame mu a biya fansa, kashe a ki daukan mataki, ayi anfani da nu asamu kudi sannan a yaudare mu da sunan addini. yazama dole mu farka.

Hoto dana dora Kuma darasine ne. Azancina Kuma sai danhausa💪 Idan kun ga dama kuyi ta zagina.

ta rumfa ✍️

01/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ibrahim Nalado, Adamu Mikailu Wuse, Buhari Maishago Korama, Abdulhamid Magaji, خلیل بن خلیل, Muhammad Mahdi, Sulaiman Abdullahi, Yakuba Shiitu, Jamiel Babah Bg, Adamu Muhammad, Umar Abdulrazak, Man Salis, Umar Zangina Rmg, Umar Garva, Baba Musa, Wada Abubakar, Lawan Law, Usman Bala, Usman Hakilu

Kamar in kyale Amma Ina..., na chi Karo da wannan post din yayin da nake ran gadin ayyukan mu na Hausa Zalla (Zallawa). ...
01/09/2026

Kamar in kyale Amma Ina..., na chi Karo da wannan post din yayin da nake ran gadin ayyukan mu na Hausa Zalla (Zallawa). wannan wani darasine da yake koyar da mu iya zama da abokan gaban mu. masu kore samuwar hausawa da yi mana kinsan Kare danki. ganin irin yadda suke sajewa cikin mu suna mana Satan fasaha. duk da bama ganin tasirin hakan a zahiri. tabbas hakan babbar illa ce a garemu. a halin yanzu bama da wata mafita Amma hakan da sukeyi yana koya mana yadda Nan gaba zamu fara sajewa cikin su don mu ramawa kura aniyar ta. a karshe muna addu'ah Allah ya yi mana maganin ku

Kano Ta Rumfa ✍️

Top News Website in Nigeria 24/25 Gida Labarai LABARAI 'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban APC a Kano bayan kai Kazamin Hari ...
01/09/2026

Top News Website in Nigeria 24/25 Gida Labarai LABARAI 'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban APC a Kano bayan kai Kazamin Hari 0 An wallafa 1 Sat 2026 da ƙarfe 9:26 Safiya Daga Ibrahim Yusuf 3 - tsawon mintuna ’Yan bindiga sun sake kai hari a wasu al’ummomi a Jihar Kano, inda s**a kashe mutum guda tare da yin garkuwa da shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Rogo Wannan shi ne karo na uku a jere da ake samun hare-haren ’yan bindiga a wasu sassan jihar Kano, inda sabon harin ya faru a ƙauyen Beli da ke Rogo a ranar Talata Wata majiya ta tabbatar da harin, inda ta ce ’yan bindigar sun kutsa cikin ƙauyen da misalin ƙarfe 1:00 na dare, s**a buɗe wuta tare da yin garkuwa da Alhaji Audu Fanka.

’Yan bindiga sun kai hari Kano karo na uku a jere, inda s**a kashe mutum tare da yin garkuwa da shugaban APC na yankin Rogo, Alhaji Audu Fanka Salisu Yahaya.

Address

Takai L. G. A
Sabon Gari

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Ta Rumfa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share