22/05/2026
MASU AJIYE WAYOYIN CAJI BABU TSARI....
GA shawara kudaina ajiye WAYOYIN mutane haka Babu tsari kudinga yimusu tsari maikyau plss,
Wasu lokuta tsautsayi yakan faru Wani abu yafado Saman wayar mutane, hakan bayada kyau kudinga tsarasu Koda bakuyi kantociba to kuyimusu Jeri maikyau.
Akwai Jin dadi GA abokin kasuwanci yazo yaga wayarsa tacika kuma tana lafiya kalau Kamar Yanda ya basheta, hakan Yana Kara janwo Karin customers